Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Kungiyar kiristocin CAN ta kori shugaban ta na reshen jihar Gombe saboda taya Dr Isa Ali Pantami murnar zama farfesa. Sun ce shugaban ya yi katsalandan a kungiy
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ta fara bin coci don yiwa mutane allurar riga-kafin Korona duk ranar Lahadi. Gwamnati ta godewa shugabannin addinin kirista.
Kungiyar kiristoci ta CAN ta magantu kan matsayinta bisa kashe-kashen da suka faru a jihar Filato na musulmai. Ta ce ba ta da hannu kuma ta yi Allah wadai.
Kungiyar MURIC ta ce yayin da ba ta adawa da Shugaban kasa kirista a Najeriya, ya zama dole Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta jira lokacin ta bayan 2023.
Kungiyar kiristocin Nigeria (CAN) da kuma kungiyar marubutan kare hakkin dan Adam (HURIWA) sunyi kira ga Gwamna Nasir El-Rufai na Kaduna ya ya sauka daga muka
Gwamnatin jihar Ebonyi ta ba da umarnin shiga addu'o'in kwanaki uku biyo bayan mutuwar wasu kwamishononi biyu cikin kankanin lokaci. Za a addu'ar neman tsari.
Kungiyar kirista ta Nigeria, CAN, reshen jihar Bauchi ta bukaci a kirkiri kotun na musamman domin kiristoci kamar yadda akwai kotunan shari'ah domin musulmi, ta
Kungiyar Kiristocin Najeriya ta ki amincewa da batun addini a cikin kundin tsarin mulkin Najeriya. Ta ce ita babu ruwanta da batun kowane irin addini a kasar.
Ƙungiyar kiristici CAN, tace shawarar da IBB ya baiwa gwamnatin tarayya tana da matuƙar kyau, amma wannan ba shine karon farko da aka baiwa gwamnatin irinta ba.
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari