Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta yi martani ga ikirarin gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, na cewa akwai wasu Kiristoci a cikin yan Boko Haram.
Kungiyar CAN ta gargadi musulmai kan Mathew Kukah. Kungiyar ta bukaci jami'an tsaro da su tabbatar da tsaronsa a irin wannan yanayin baraza da yake fuskanta.
Kungiyar CAN ta yi martani a kan kiran da aka yi na neman Bishop Kukah ya bayar da hakuri a kan furucinsa, inda ta bayyana barazanar MSF a matsayin abun dariya.
A kirismetin shekarar nan ne Bishof Mathew Hassan Kukah ya yi wata magana da ta jawo surutu, kungiyar Musulmai ta fito ta yi wa Bishof Kukah raddi mai zafi.
Kungiyoyin SEMON da Igbo Muslim Forum sun ce ana muzguna wa Musulmai a kasar Ibo, sun bayyana yadda ake yi wa Musulmai kisan gilla a kasar Ibo a kwanakin nan.
A yau Shugaban Kiristocin Najeriya zai zauna da El-Rufai a kan rigimar Jihar Kaduna. Kafin nan ya fadawa Kungiyar Shari’a cewa kashe Janar Lekwo ba mafita ba ne
An matsa wa Gwamna Abdullahi Umar Ganduje lamba a kan ya sanya hannu kan hukuncin kisa da aka yanke wa mawakin da ya yi batanci ga Annabi Muhammadu a Kano.
Dan shugaban kungiyar kiristoci Najeriya reshen jihar Nasarawa da yan bindiga suka sace, ya ce sai da suka siyar da motoci uku kafin suka biya fansar mahaifinsu
An yi garkuwa da shugaban kungiyar kiristoci na jihar Nasarawa (CAN), Bishop Joseph Masin. Tsohon sakataren kungiyar ta kasa, Yohanna Samari ne ya tabbatar.
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari