Barcelona FC
Mun ji cewa Lionel Messi da Antoine Griezmann sun samu kansu a cacar baki mai zafi. Abin har ya kai Kocin Barcelona ya raba ‘Yan wasan bayan sun kaure da fada.
A yau Kungiyar Barcelona ta sauko daga tebur inda Real Madrid ta yi sama. Sergio Ramos da Karim Benzema sun taimakawa yaran na koci Zidane wajen samun nasara.
Hukumar kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta sanar da shirinta na yi ma yan wasan ta gwajin cutar Coronavirus domin tabbatar da matsayin lafiyar yan wasan.
Tsohon Dan wasa Xavi ya fadi lokacin ritayar Messi da abin da ya sa ya ki karbar koci a 2020. Xavi ya bayyana cewa zai so ace ya ga Neymar Jr. a Barcelona.
Kwanan nan aka raba gardamar wanda ya fi zama gwani na gwanaye tsakanin Lionel Messi da Cristiano Ronaldo. Sir Alex, Arsene Wenger, dsr sun bayyana zabinsu
Manema labarai sun ce tsohon ‘Dan wasan Barcelona Ronaldo de Assis Moreira wanda ya fi shahara da Ronaldinho ya samu abin yi bayan da yake tsare a kurkuku.
Tauraron Duniya Lionel Messi zai biya Lauyoyi Biliyan 1.6 domin ya ceci rayuwar Ronaldinho. ‘Dan wasan zai yi wa Ronaldinho hallaci kana bin da ya yi masa.
Mun samu labari cewa takardun fasfo na bogi sun sa tsohon ‘Dan wasa Ronaldinho kwanan kurkuku. An cafke tsohon ‘Dan wasa Ronaldinho ne da tare da ‘Danuwansa a Paraguay.
An fara rade-radin Ronaldo ya na son ya koma kungiyar Real Madrid. ‘Yan kusa da shi sun ce Ronaldo ya na sha’awar komawa Real Madrid a yanzu.
Barcelona FC
Samu kari