Tsohon kwamishina a Zamfara, Sheikh Abdullahi Maharazu Mafara ya gamu da tsautsayi bayan ‘yan bindiga sun bude masa wuta a hanyar zuwa taron APC.
Tsohon kwamishina a Zamfara, Sheikh Abdullahi Maharazu Mafara ya gamu da tsautsayi bayan ‘yan bindiga sun bude masa wuta a hanyar zuwa taron APC.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya nemi afuwar jiga-jigan APC kan mulkinsa na shekaru bakwai, an ga yana zubar da hawaye a wurin taro a Maoduguri.
Dan takarar gwamna a Jihar Kaduna jam’iyyar PDP, Sanata Shehu Sani, ya yi alkawarin samar da shugabancin da zai zama gada tsakanin arewa da kudancin Jihar Kadun
Yaron tsohon gwamnan jigawa Sule Lamido yana neman takara a Jigawa. Wadanda suka yi mulki a Gwamnatin Sule su na kira ga Mustafa Sule Lamido ya fito takara.
Gwamnan jihar Bayelsa ya yabawa Muhammadu Buhari, ya ce yana kaunar damukaradiyya. Douye Diri ya ji dadin sa hannu a kan kudirin gyara dokar zabe da aka yi.
Shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, na kasa, Dr Iyorchia Ayu, a ranar Alhamis ya ce jam'iyyarsu ne ta lashe zaben shugaban kasa ta shekarar 2019.
Jagoran APC na ƙasa kuma ɗaya daga cikin yan takarar shugaban ƙasa, Bola Tinubu. ya ce yana neman mukamin ne domin saita goben matasa manyan gobe, da haɗa kai.
Gabannin zaben shugaban kasa na 2023, tsohon sanatan Kogi ta yamma, Dino Melaye ya watsar da amininsa, Abubakar Bukola Saraki inda ya koma bayan Atiku Abubakar.
Shugaban jam'iyyar NNPP na jihar Kano ya tada kura bayan da aka nada sabon shugaban NNPP a jihar. Shugaban na NNPP ya zargi Kwankwaso da kokarin mamaye NNPP.
Hadimin Buhari ya bayyana irin kokarin da shugaban kasa Buhari ya yi wajen tabbatar da an samu sauye-sauye masu kyau a fannin zaben kasar nan. Ya fadi haka ne
Tsohon mamallaki kuma manajan darekta na FSB international Bank, Alhaji Mohammed Hayatu-Deen, ya bayyana kudirin sa na tsayawa takarar shugaban kasa a 2023 kark
Siyasa
Samu kari