Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu da wasu shugabanni sun bayyana firgici kan harin, suna yaba wa jami’an tsaro kan gaggawar dakile maharin.
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu da wasu shugabanni sun bayyana firgici kan harin, suna yaba wa jami’an tsaro kan gaggawar dakile maharin.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya nemi afuwar jiga-jigan APC kan mulkinsa na shekaru bakwai, an ga yana zubar da hawaye a wurin taro a Maoduguri.
Jigon Jam'iyyar PDP, Iyorwuese Hagher, ya yi kira ga Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara da ya daina razana yan jam'iyyar a jihar dom sun ki komawa APC.
Sanatan Zamfara ya gargadi Bukola Saraki, ya ce ya daina tsomo masu baki a harka. Tsohon shugaban majalisar dattawa ya takalo rigima da tsoma baki a rikicinsu.
Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal ya na ganin jam’iyyar PDP za ta iya komawa mulki. Amma kafin PDP ta doke APC a 2023, Tambuwal yana ganin sai an yi zaben kwarai.
Gwamnonin APC sun gana da Muhammadu Buhari kafin jirginsa ya tashi, amma bukatar da suka je da ita fadar Aso Villa ba ta ci ba inda aka samu sabani tsakaninsu.
Karshen rigimar Rauf Aregbesola da tsohon uban gidansa, Bola Tinubu ya zo. Sarakunan Oyo da Ife su na kokarin dinke barakar da ke tsakanin kusoshin na APC.
An shiga murna a Jihar Rivers a ranar Talata bayan Gwamna Nyesome Wike ya ce daga yanzu gwamnatinsa za ta mayar da hankali ne wurin walwalar al'umma da bada tal
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ta ce suna kan tattaunawa da tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Kwankwaso akan batun komawar sa jam’iyyar kafin zuwan z
A 2021 Buba Galadima ya ce dama ya san shugaba Muhammadu Buhari ba zai taba amincewa ya sanya hannu kan ƙudurin dokar zaɓen ba, sai ga shi an ba shi kunya.
Kungiyar Dattawan Arewa ta Forum of Northern Elders for Unity (FNEU) ta yanke shawarar za ta goyi bayan Gwamna Uguwanyi a matsayin dan takarar shugaban kasa a j
Siyasa
Samu kari