Kwamitin tantancewa karkashin jagorancin shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya fara tantance gwamnoni da sauran yan takara a Abuja.
Kwamitin tantancewa karkashin jagorancin shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya fara tantance gwamnoni da sauran yan takara a Abuja.
Jam'iyyar APC ta fara fitar da sunayen wadanda za su tsaya mata takara a kujerun Majalisar tarayya, inda wasu fitattun yan majalisa duka rasa damar tazarce.
Yar takarar shugaban kasa, Uju Ohanenye, ta janye wa jagoran jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Ta sanar da hakan ne wurin taron jam'iyyar a ranar Talata
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya yi kira ga Deleget kafin fara zabe, su zaɓi wanda zai cigaba daga inda zai tsaya, kar su bari PDP ta dawo da Najeriya baya.
Irinsu Atiku Abubakar da ‘Dan takaran jam’iyyar LP, Peter Obi ya yi kira ga matasa da su duba rayuwarsu a yau da yadda suke rayuwa kafin APC ta karbi mulki.
Ofishin yada labaran Asiwaju Bola Tinubu sun fitar da wata sanarwa ta musamman. Bola Tinubu ya yi maza ya musanya rade-radin da ke ta yawo a kan mataimakinsa.
Sanata Abdullahi Adamu ya ce ana bukatar shugaban da zai iya bunkasa tattalin arziki ya gyara kasa yayin da APC ta shiga neman wanda za ta ba takara a zabe.
An dakatar da kada kuri’u a wajen zaben wanda zai yi wa jam’iyyar APC takara. Kwamiti ya dauki wannan mataki saboda gudun a samu rudani wajen tattara sakamako.
Shugaban matasan jami'iyyar APC na kasa, Dayo Israel ya ja kunnen 'yan takarar shugaban kasa na yankin kudu a kan rashin hadin kai, yace akwai matsala na tafe.
Shugaban gwamnonin APC, Atiku Bagudu, ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa da ya samu kuri’u mafi yawa ne za a kaddamar a matsayin wanda ya yi nasara.
Yayin da har yanzun APC ke ta faɗi tashin ganin an yi sulhu tsakanin yan takarar, Sanatan Kani ta kudu ya tabbatar da cewa wasu yan takara uku sun janyewa PYO.
Siyasa
Samu kari