Shugaba Vladimir Putin ya sanar da kammala hada makamin Sarmat da ya ce sun gwada kuma za a fara aiki da shi a karshen shekarar 2026. Ya ce shi ne mafi hadari.
Shugaba Vladimir Putin ya sanar da kammala hada makamin Sarmat da ya ce sun gwada kuma za a fara aiki da shi a karshen shekarar 2026. Ya ce shi ne mafi hadari.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya aika da sakon gargadi ga masu neman takara. Ya ba da tabbacin cewa APC za ta yi zaben fitar da gwani na kato bayan kato.
Masu neman takarar kujerar gwamna na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben fidda gwanin da aka yi kwanan nan ne suka sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP.
Rahotannin dake yawo kan cewa 'dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu, bai mika takardun shaidar kammala karatun firamare da sakandare ba.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo a ranar Asabar, yace zaben abokin tafiyarsa a zaben shugaban kasa na 1999 babban kuskure ne da ya tafkaa.
Wani jami’in hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ya ce ba daidai bane a ambaci Bashir Machina a matsayin dan takarar sanata mai wakiltan Yobe ta arewa na APC.
Nyesom Wike ya yi karin haske a kan haduwar da aka ga ya yi da mutanen Rabiu Kwankwaso. Shi ma Kwankwaso ya yi magana a dunkule bayan zaman na su a Twitter.
Yayin da ake jiran zuwan ranar zaben shekarar 2023, wasu sanatotin jam'iyya mai mulki ta APC sun sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP da sauran wasu jam'iyyun adawa.
Jam’iyyar Action Peoples Party (APP) na shirin maka dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Ahmed Tinubu a gaban kotu.
Abdullahi Muhammad, shugaban wani tsagi na APC a jihar Kebbi, ya zargi gwamnan jihar, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, da haddasa rikici a jam'iyyar reshen jihar.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma ɗan takarar kujerar shugaban kasa na NNPP mai kayan marmari, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ziyarci gwamna Wike a gidansa dake Patakawa
Siyasa
Samu kari