Shugaba Vladimir Putin ya sanar da kammala hada makamin Sarmat da ya ce sun gwada kuma za a fara aiki da shi a karshen shekarar 2026. Ya ce shi ne mafi hadari.
Shugaba Vladimir Putin ya sanar da kammala hada makamin Sarmat da ya ce sun gwada kuma za a fara aiki da shi a karshen shekarar 2026. Ya ce shi ne mafi hadari.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya aika da sakon gargadi ga masu neman takara. Ya ba da tabbacin cewa APC za ta yi zaben fitar da gwani na kato bayan kato.
An samu labari daga BBC Hausa - Dan takarar sanata, Bashir Machina ya bukaci Shugaban APC Sanata Abdullahi Adamu ya janye kalamai masu zafi da ya yi a kansa.
'Dan takarar kujerar gwamnan jihar Ribas karkashin jam'iyyar ADC, Mista Tonte Ibraye, ya sanar da sunan jarumar fim, Tonto Dikeh, a matsayin mataimakiyarsa.
A yau jagororin Jam’iyyar APC da Labor Party sun sa labule da Nyesom Wike, har zuwa yanzu ba a san abin da suka tattauna ba, wannan abin ya tada hankalin PDP.
‘Danuwan Buhari ya tabbatar da cewa ya zauna da Jam’iyyar Kwankwaso. Fatuhu Muhammad yake cewa ‘yan jam’iyyar NNPP su na tuntubarsa domin sun san darajarsa.
Wata daliba mai shekaru 16 daga Kano Capital Girls Schools a Jihar Kano, Hauwau Ibrahim Muhammad a ranar Laraba ta zama kakakin majalisa mace ta farko a majalis
Abuja - Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta rantsar da kwamitin yakin neman zaben gwamnan jihar Osun da zai gudana a watan Yuli, 2022. Shugaban uwar.
Yayin da jiga-jigan yan siyasa ke cigaba da zuwa wurin Wike, Sanatocin jam'iyyar PDP sun garzaya yau, sun gana da gwamnan Ribas a sirrance a Patakwal, Ribas.
Guguwar sauya sheƙa ta tunnuƙe a cikin babbar jam'iyyar hamayya PDP, reshen jihar Ogun, aƙalla mambobin jam'iyyar 5,000 ne suka yanke komawa APC mai mulki.
Jaridar Bloomberg ta kasar waje, ta bi manyan yan takaran shugaban kasa a zaben 2023, ta yi masu binciken kwa-kwaf a kan zargin da ake yi masu tun 1990s har yau
Siyasa
Samu kari