Jam’iyyar NDC ta ware tikitin takarar shugaban kasa na zaben 2027 ga yankin kudu, yayin da ta ayyana cewa yankin arewa zai samu damar takara a 2031.
Jam’iyyar NDC ta ware tikitin takarar shugaban kasa na zaben 2027 ga yankin kudu, yayin da ta ayyana cewa yankin arewa zai samu damar takara a 2031.
Babban rikici ya raba kan Gwamnonin APC (PGF) a ranar 8 ga Mayu, 2026, inda aka samu ɓangarori biyu ƙarƙashin Hope Uzodimma da Dapo Abiodun gabanin zaɓen 2027.
Peter Obi dai shi ne dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, kuma masoyansa sun sha yin abubuwa makamantan wadannan a yankuna daban-daban na kasar nan.
Yayin da ake cigaba da yaɗa jita-jitar Shekarau ka iya sauya sheka zuwa APC ko PDP, majalisar Koli ta gidan tsohon gwamnan ta gindaya masa sharudda guda biyar.
Yayin da zaɓen 2023 ke ƙara tunkaro wa, wani Malami da ya saba bayyana zancen Manzanci kan harkokin siyasar ƙasar nan, ya bayyana abinda ya sani game da 2023.
A makon da ya gabata ne, Jonah Jang ya yi kira da babban murya ga ‘Dan takaran Shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya dinke barakarsa da mutanen Nyesom Wike.
Za a ji labari Osita Okechukwu ya yi fashin baki a game da takarar Atiku Abubakar, inda aka ji yana cewa duk abin da zai faru, jam’iyyar PDP ba za ta ci zabe ba
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya magantu kan batun da ya shafi tsaron Najeriya, ya kuma bayyana cewa shi dai ya san mafita gareta cikin sauki.
Za a ji Jigon APC, Ann Agom-Eze ta shaidawa manema labarai cewa fito-na-fito da Gwamna David Umahi wajen neman Sanata a APC ya jefa rayuwata a cikin hadari.
Yayin da kowace jam'iyya ke shirin tunkarar babban zaɓen 2023, jam'iyyar PDP ta samu gagarumin goyon baya a jihar Benuwai yayin da PDP ta yi rashin mambobinta.
Shugaban majalisar dokokin jihar Kaduna, Honorabul Yusuf Zailani, ya musanta raɗe-raɗin da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa suna shirin tunbuke El-Rufai.
Siyasa
Samu kari