Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya fasa sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Gwamnan ya kasa cimma yarjejeniya da jam'iyya mai mulki a Najeriya.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya fasa sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Gwamnan ya kasa cimma yarjejeniya da jam'iyya mai mulki a Najeriya.
A shirye-shiryen tunkarar zaben 2023. Matasa a jihar Katsina sun yanke shawarar aiki tukuru domin tara wa Atiku Abubakar kuri'u miliyan shida a zabe mai zuwa.
Jam'iyyar Peoples Redemption Party (PRP) ta karyata jita-jitan da ke yawo cewa ta rushe inuwarta cikin jam'iyyar APC a jihar Sakkwato gabannin zabe mai zuwa.
A lokacin da Atiku Abubakar da Bola Tinubu suka dage da kamfe, an ji Peter Obi ya samu goyon bayan wani babban jigo na jam’iyyar hamayya ta PDP a kasar waje
Mai dakin Tinubu, Matar Kashim Shettima, da Diyar Shugaban kasa da kuma Uwargidar gwamnan Kuros Riba sun fita taron siyasa domin Bola Tinubu ya lashe zabe.
Bayan nasarar da ta samu a kotun daukaka kara wanda ya dawo da ita kujerar yar takarar gwamnan APC a Adamawa, Aisha Binani ta dawo mahaifarta a garin Yola.
Babban jigon jam'iyyar NNPP na kasa, Shehu Ningi ya sanar da sauya shekarsa daga jam'iyyar su kwankwaso inda tuni Bashir Ahmad ya fara zawarcinsa zuwa APC.
Gwamnan jihar Kuros Riba, Ben Ayade, ya bayyana wa duniya cewa babu ɗan yakarar shugaban ƙasan da ya kama kafar Bola Tinubu a cancantar gaje shugaba Buhari.
Shugabar matan jam'iyyar APC ta ƙasa, Betta Edu, ta ɗauki alkawarin tattarawa Bola Ahmed Tinubu kuri'un Najeriya miliyan 40m a babban zaben 2023 mai zuwa .
Sanata Adeleke Ademola ya tabbata sabon zababben Gwamnan jihar Osun bayan rantsuwar kama aiki da ya karba a yau Lahadi, 27 ga watan Nuwamba wurin karfe 11:54.
Siyasa
Samu kari