Jam’iyyar NDC ta roƙi Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su sauya sheka daga ADC zuwa gare ta domin fafatawa zaɓen 2027, tare da ba su damar tikitin shugaban ƙasa.
Jam’iyyar NDC ta roƙi Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su sauya sheka daga ADC zuwa gare ta domin fafatawa zaɓen 2027, tare da ba su damar tikitin shugaban ƙasa.
Da ya je kamfe a Ekiti, an ji labari Bola Tinubu ya bude baki, ya fallasa dalilin kirkiro wahalar man fetur da karancin Nairori, yana mai sukar Gwamnatin Buhari
A yayin da ake tunkarar babban zaben shekarar 2023, wasu jam'iyyun siyasa kimanin 10 sun mara wa Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP baya a Anambra
Nasir El-Rufai ya yi magana kan mutanen da ya ce su na yakar Bola Tinubu. Gwamnan mai shekaru 62 ya yi kaca-kaca da mutanen da ake yi wa kallon Dattawan Arewa
Manyan jihohi 5 mafi yawan masu rijistan zabe na iya yin tasiri sosai a wajen damammakin da Bola Tinubu, Atiku Abubakar da Peter Obi ke da shi a zabe mai zuwa.
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya ce karamar hukuma guda kacal a jihar sa za ta kawo kuri'un da zai mamaye jihar Anambra. Ya bayyana hakan ne a wata hira
A hasashen da This Day ta gudanar, da alama babu zai samu akalla 25% da ake bukata a Jihohi 25. Hakan zai jawo babu wanda zai yi nasara tsakanin 'yan takaran.
Yayin da zabe ya karaso, an ji labari a Kudancin Najeriya cewa su Hon. Victor Umukoro sun gaji da yadda ake tafiya a PDP, sun ce za su batawa Jam’iyyar lissafi
'Dan takaran kujerar shugaban kasa a jam’iyyar APC a zaben 2023, Asiwaju Bola Tinubu ya yi kira ga manoma su guji ‘dan takaran PDP domin zaben shi na da hadari.
An shirya taro domin ganin an samu zaman lafiya a zaben 2023. Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa’ad Abubakar III ya yi amfani da damar wajen kira ka wanda za a zaba.
Siyasa
Samu kari