Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta yarda za ta birne burinta na kera makamin nukiliya ba tare da wani sharadi na sakin kadarorinta ba.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta yarda za ta birne burinta na kera makamin nukiliya ba tare da wani sharadi na sakin kadarorinta ba.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya amince ya zama mataimakin Peter Obi a zaɓen 2027 bayan gazawar tattaunawa da APC, a cewar wani makusancin Obi, Ibrahim Abdulkarim.
Umar IIliya Damagum shi ne babban jami’in da ya canji Iyorchia Ayu a Majalisar NWC a PDP. A wannan rahoto za a ji takaitaccen bayani game da sabon shugaban.
Gwamnan jihar Ribas, kuma babban abokin adawar shugaban PDP na ƙasa, Nyesom Wike, ya yi farin ciki da nuna gamsuwa bayan jam'iyya ta maye gurbin Iyorchia Ayu.
Yanzu haka masu ruwa da tsaki daga gundumar da shugaban PDP na ƙasa, Dakta Iyorchia Ayu, ya fito a jihar Benuwai sun dira sakatariyar PDP da ke birnin Abuja.
Rotimi Akeredolu da Yahaya Bello za su goyi bayan takarar Ahmed Idris Wase a Majalisar Wakilai, sun rabu da Abbas Tajuddeen wanda shi ne 'Dan takarar El-Rufai
Biyo bayan umarnin wata babbar Kotu a birnin Makurɗi, babban birnin jihar Benuwai, Iyorchia Ayu ya matsa gefe daga kujerarsa ta shugaban jam'iyyar PDP ta ƙasa.
Cif Bode George, jigon jamiyyar PDP a kasa ya sake magana kan alkawarin da ya dauka na yin hijira daga Najeriya muddin Asiwaju Bola Tinubu ya zama shugaban kasa
Zababben gwamnan jihar Kaduna, Sanata Malam Uba Sani, ya karɓi bakuncin wata kungiyar Fastoci, waɗanda suka tabbatar masa da goyon baya a gwamnatinsa mai zuwa.
Karamin ministan kwadago, Festus Keyamo, ya shawarci zababben shugaban kasa Bola Tinubu ya fara aiki don cika alkawurran da ya dauka da zarar an rantsar da shi
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP ta sake wayar gari cikin sabon rikici bayan umarnin babbar Kotu na dakatar da Ayu daga ayyana kansa a matsayin shugaban PDP.
Siyasa
Samu kari