Faransa ta doke Moroko da ci 2-0 a wasan daf da na ƙarshe na gasar cin kofin duniya, inda Mbappe da Dembele suka zura ƙwallaye suka kai Les Bleus zagayen gaba.
Faransa ta doke Moroko da ci 2-0 a wasan daf da na ƙarshe na gasar cin kofin duniya, inda Mbappe da Dembele suka zura ƙwallaye suka kai Les Bleus zagayen gaba.
Dakarun rundunar soji ta Operation Fansan Yamma sun dakile hare-haren yan bindiga daban-daban a yankin karamar hukumar Kaura Namoda da ke jihar Zamfara.
FEC ta ware N4.5b don sayen maganin HIV. Ministan Lafiya ya ce hakan zai tabbatar da cewa babu mai rasa magani yayin da kasar Amurka ta janye tallafi.
Rikicin siyasa da ya ratsa tsakanin tsohon gwamna, Nasir El Rufa'i, da gwamna mai ci, Uba Sani ya fara jawo ra'ayin masu amfani da shafin sada zumunta.
Rundunar sojin Najeriya ta kama wani mai safarar makamai yayin da suke sintiri a Filato. An kama motar makamai yayin da sauran mutanen suka tsere.
Bayan ce-ce-ku-ce kan kudirin haraji da shawarar gwamnonin Arewa, Majalisar Dokoki za ta dawo zamanta a yau Talata domin hanzarta amincewa da shi.
EFCC ta gurfanar da Farfesa Usman Yusuf bisa laifuffuka biyar da suka hada da wawure kudi da bayar da fifiko ba bisa ka’ida ba. Kotu ta tsare shi a kurkuku.
Gwamnatin Umar Namadi ta jihar Jigawa ta sanar da ware akalla Naira biliyan 30 domin ba 'yan majalisa damar gudanar da ayyukan da za su taimaki al'umarsu.
Shugaba Bola Tinubu ya rantsar da sababbin sakatarori da kwamishinoni tare da yin kira gare su da su yi aiki da gaskiya da jajircewa domin cimma burin gwamnati.
Manyan dilolin man fetur sun rage farashi bayan matatar Dangote ta karya farashin mai a Najeriya. A yanzu haka an samu saukin kudin litar fetur da N27.
Bayan zargin cin zarafi da wani basarake ya yi, Gwamnatin jihar Ogun ta dakatar da Oba Abdulsemiu Ogunjobi na Orile Ifo na tsawon watanni shida daga sarauta.
Labarai
Samu kari