Majalisar Dattawa ta fito ta yi magana kan batun amincewa da kasafin kudin N1.3bn na ma'aikatar bogi. Ta bayyana cewa ba ita ce ta sanya kudaden ba.
Majalisar Dattawa ta fito ta yi magana kan batun amincewa da kasafin kudin N1.3bn na ma'aikatar bogi. Ta bayyana cewa ba ita ce ta sanya kudaden ba.
Matar tsohon gwamnan jihar Kaduna, Hajiya Asia El-Rufai, ta roƙi Shugaba Tinubu ya tabbatar mijinta ya samu adalci da hakkoƙin kundin tsarin mulki.
Gwamnatin Gombe ta ce ba za ta amince wasu bata-gari su tayar da hankula a jihar ba, inda ta umarci jami'an tsaro su gaggauta kamo wanda su ka aikata kisan kai.
Tsohon gwamnan Ekiti, Kayode Fayemi ya bayyana cewa rikicin siyasa da ake yawan gani a tsakanin 'yan siyasa bai taka kara ya karya ba, ana yi ne don wasa da jama'a.
Atiku Abubakar ya gana da tsohon Shugaban Kasa Obasanjo a Abeokuta. Ana hasashen tattaunawar ta shafi shirye-shiryen tunkarar zaben 2027 tare da sauran ‘yan hamayya.
Wasu 'yan bindiga da ake kyautata zaton 'yan fashi da makami ne sun hallaka wani malamin addinin Kirista a jihar Gombe. Miyagun sun shiga har cikin gidansa.
Madugun 'yan kungiyar ta'addanci ta Biafra, Nnamdi Kanu ya ja da kotun tarayya yayin masa shari'a. Kanu ya nuna tirjiya a gaban alkali, mai shari'a Binta Nyako.
Wani jigo a sansanin Bello Turji ya bayyana cewa ya tuba, kuma ya na neman gwamnti ta amince ya zubar da makamnsa domin kawo karshen ayyukan ta'addanci da ya ke yi.
Hukumar FCCPC ta ce ba ita ke ƙayyade farashin kaya ba, sai dai ta tabbatar da gaskiya a kasuwa, yayin da ta yi kira ga jama'a da su rika mika koken su.
Gwamnonin jihohi 36 za su kashe kudi har N3.87tn kan albashin ma'aikata a shekarar 2025. Hakan na zuwa ne bayan karin albashin N70,000 da aka yi.
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro a jihar Zamfara, sun samu nasara kan 'yan bindiga. Sojojin sun hallaka miyagun tare da cafke wani mutum daya.
Labarai
Samu kari