Rahotanni sun ce akalla sojoji 2 sun rasa rayukansu a hanyar zuwa kai dauki yayin da bam da tarwatse da motarsu a yankin karamar hukumar Isa ta jihar Sakkwato.
Rahotanni sun ce akalla sojoji 2 sun rasa rayukansu a hanyar zuwa kai dauki yayin da bam da tarwatse da motarsu a yankin karamar hukumar Isa ta jihar Sakkwato.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Alhaji Lai Mohammed, Ministan labarai da al’adu ya yi jan hankali ga al’umman kasar kan yada labaran karya, inda ya ce hakan na iya haddasa yakin duniya na uku.
Zainab Ahmed, ministan kudi, kasafin kudi da tsare-tsare, ta ce gwamnatin tarayya za ta biya tallafin man fetur na watanni shida na farkon shekarar 2022. Ta bay
Duk da matakan da gwamnati ta ɗauka a jihar Katsina, wasu tsagerun yan bindiga sun farmaki kauyen Unguwar Samanja, ana gab da yin sallar Magrib ranar Lahadi.
Sarkin Birnin Gwari ta jihar Kaduna ya bayyana hanyoyin da suka taimaka wajen dakile yawaitar 'yan bindiga a yankuna daban-daban na kasar. Ya ce katse sabis ya
Shugabannin majalisun dokokin jihohin Najeriya 36 sun yi ittifaki wajen kira ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa ya alanta yan bindiga matsayin yan ta'adda.
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, ya bayyana dalilai uku da suka jawo kara tabarbarewar tsaro a Najeriya. Shugaban ya bayyana mafita akan matsalolin.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da mukarrabansa sun isa birnin Riyadh, kasar Saudiyya gabannin taron zuba jari da a daren ranar Litinin, 25 ga watan Oktoba.
Lagos - Rahotanni sun bayyana cewa wani miji ya hallaka matar sa yayin da ya fusata sosai, ya kulle ta a cikin gida kuma ya cinna wa gidan wuta a jihar Legas.
Tubabbun tsageru masu tarin yawa daga sassa daban-daban na jihar Cross River a jiya sun toshe tare da mamaye ofishin Gwamna Ben Ayade,sun tare jami'an gwamnati.
Labarai
Samu kari