Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Bayanan da muke samu yanzun na nuna cewa babban faston cocin Fountain of Life Fasto Taiwo Odukoya, ya yi babban rashi da yamman nan, matarsa ta kwanta dama.
Jami'an tsaron Najeriya sun yi artabu da wasu tsagerun IPOB a yankin Ihiala da ake zaben gwamna a yau Talata a jihar Anambra. A halin yanzu abubuwa sun kwabe.
Wasu 'yan bindiga sun tari motar 'yan sanda, sun bude mata inda suka hallaka akalla jami'an bakwai. An ruwaito cewa, jami;an na kan hanyarsu ta dawowa daga aiki
Akalla mutum 2 ne suka mutu, wasu da dama na kwance a asibiti yayin da wasu tsagerun yan bindiga suka yi yunkurin yin garkuwa da wani ɗan majalisar dokokin jiha
Makwabcin babban jami'in sojan da aka kashe, marigayi AVM Mohammed Maisaka, Abubakar Gwantu ya bayyana cewa abokan gaba ne suka shirya kisan ba yan bindiga ba.
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II yace yana rubuta wani littafi da zai fito a 2022. Sanusi II ya bayyana cewa yana bi a hankali ne saboda ya rufa asiri.
Yan majalisar wakilan tarayya, sun gayyaci ministan babban birnin tarayya, Abuja, Muhammed Adamu, domin ya zo ya musu bayani kan halin da ake ciki a Abuja.
Danjuma Goje ya nemi Sufeto Janar na 'yan sanda, Alkali Baba da babban Atoni Janar kuma ministan shari'a, Abubakar Malami da su binciki harin da aka kai masa.
Wani mai gida ya yi kira ga mai haya a gidansa ya shirya tattara inasa-inasa ya bar masa gida idan kudinsa ya kare saboda yawan kawo yan mata marasa aure gidan.
Labarai
Samu kari