Hukumar zabe ta GOSIEC a Gombe ta bayyana APC a matsayin wadda ta lashe kujerun shugabannin kananan hukumomi 24 da kujerun kansiloli 240 a zaben jihar.
Hukumar zabe ta GOSIEC a Gombe ta bayyana APC a matsayin wadda ta lashe kujerun shugabannin kananan hukumomi 24 da kujerun kansiloli 240 a zaben jihar.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Gwarazan jami'an hukumar yan sanda sun yi gumurzu da wani jagoran yan binduga da tawagarsa a Otal din Kaduna, sun samu nasarar bindige shi har Lahira a Kaduna
Kamfanin NNPC ya ba da kwangilar kera daruruwan motocin bas domin a tura su jihohin Najeriya yayin da ake fargabar cire tallafin man fetur. Tuni an fara kera su
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya ce an gano ma'aikatan bogi da ke karbar albashi da dama a karamar hukumr Shani cikin su har da jarirai sakamakon tantanc
Mowe - Wani tsohon dan shekara 78 mai suna Moshood Habibu, ya shiga komar yan sanda bisa laifin hallaka dan uwansa Salisu Surakatu kan rikicin fili a jihar Ogun
Zainab Ja’afar Adam ta bayyana irin alakar ta da mahaifinta, Sheikh Ja’afar Mahmud Adam. Marigayi Ja’afar Adam ya shaku da babban ‘diyarsa sosai kafin ya rasu.
Bayan watanni 20 suna zaune a gida tun bullar cutar Korona a Najeriya, gwamnatin tarayya ta ce ma'aikata dake daraja Level 12 da abinda yayi kasa su koma bakin.
Daya daga cikin dattawan Najeriya masu sharhi kan lamuran yau da kullum, Alhaji Tanko Yakassai, ya bayyana abinda ya tattaina da Asiwaju Bola Tinubu lokacin da.
Ranar Laraba, Gwamatin tarayya ta bayyana cewa tana shirin fara rabawa matan rishon girki a fadin kananan hukumomin Najeriya 774, cewar Ministar harkokin mata
Rahitannin da muke samu daga jami'ar gwamɓatin tarayya dake Kano (BUK) na nuna cewa a jiya da daddare wata dalibar ajin karshe ta mutu jim kaɗan bayan Magrib.
Labarai
Samu kari