Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga damuwa bayan samun labarin mutuwar wasu mutane a kasar Amurka. Ya bayyana cewa, ya kamata duniya ta sa su a addu'a.
Lamidon Adamawa, ya sanar da tube tsohon ɗan takarar gwamnan Adamawa, Umar Mustapha (Jigon APC) sabida ya caccaki gwamna Fintiri kan kyautar motocin da ya musu.
Bisi Akande, tsohon shugaban jam'iyyar APC a Najeriya ya bayyana Bola Tinubu ya taimakawa Atiku a lokuta daban-daban, inda yace Tinubu ne ya taimaki Atiku a zab
Sheikh Gumi ya fito ya yi bayani, inda ya bayyana yadda 'yan bindiga suka tozarta iyalansa. Ya ce an sace 'yan uwansa, an kashe wasu sannan a yanzu ma akwai was
Bayan ya barranta da 'yan bindiga, Sheikh Gumi ya tura sako ga 'yan Najeriya masu cewa ya kamata gwamnatin Najeriya ta kama shi saboda alaka da 'yan bindiga.
Wani matashi ya jawo cece-kuce yayin da ya aika manyan karnuka domin su fatattaki jami'an wutan lantarki yayin da suka zo yanke masa wuta a gidansa. Ga dai bidi
Tsohuwar hadimar shugaba Buhari kuma shugabar hukumar yan Najeriy adake kasashen waje, Abike Dabiri, ta bayyana yadda Majo Al-Mustapha ya cece ta daga fyaɗe.
Matar tsohon kwamishinan kimiyya da fasaha na jihar Katsina da aka kashe a gidansa da kuma yayansa sun yi magana kan irin kyawawan halayen marigayi Dakta Rabe.
Basaraken gargajiya a yankin Yarbawa, sarkin Ogbomoso ya riga mu gidan gaskiya. Yanzu wata majiya take bayyana cewa, a yau ne sarkin ya rasu da sanyin safiya.
Labarai
Samu kari