Gwamnatin Iran ta zargi Amurka da kai hari kan jiragen ruwan Iran da suka dauki fararen hula za su wuce da su ta Oman, an kashe fararen hula biyar.
Gwamnatin Iran ta zargi Amurka da kai hari kan jiragen ruwan Iran da suka dauki fararen hula za su wuce da su ta Oman, an kashe fararen hula biyar.
Lauyoyin gwamnatin sun nuna wa babbar kotun tarayya bidiyon tambayoyin da aka yi wa wadanda ake tuhuma da hannu a kitsa kifar da gwamnatin Bola Tinubu.
Kano - Babban Malamin addini mai wa'azi, Dakta Ahmad Muhammad Bamba wanda aka fi sani da Dr Ahmd BUK ya rigamu gidan gaskiya. Legit Hausa ta tattaro cewa Malami
Gwamnan Binuwai, Samuel Ortom ya yi kira ga shugaba Buhari da ya ayyana kungiyar makiyayan shanu ta Miyetti Allah, MACBAN, a matsayin kungiyar ta'addancin.
Bello Turji, gagararren dan bindigan da ya addabi yankin arewa maso yamma, ya sauya sheka daga jihar Zamfara sakamakon tsananin luguden wutar sojojin Najeriya.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake tsammanin daga jihar Zamfara ko Katsina suka gudo, sun farmaki matafiya a jihar Taraba, sun kashe biyu, kuma sun sace wasu 40.
Kasar Najeriya ta zamto ta takwas cikin jerin kasashen duniya 162 da aka fama da matsalar kashe-kashen mutane, bisa rahoton binciken Early Warning Project.
Khalifan Tijjaniyya na duniya, Sheikh Mahy Niasse da sauran manyan shugabannin Tijjaniyya sun ki zuwa taron zikiri wanda gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Gand
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa bai tsammanin godiya daga wajen yan Najeriya idan wa'adinsa ya kare saboda ya riga ya yiwa Najeriya iyakan kokarinsa.
'Yan ta'adda sun yi garkuwa da 'ya'yan tsohon sakataren gwamnatin jihar Taraba har su shida, Gebon Kataps, tare da dan sandan da ke basu kariya da kuma direba.
Wata babbar kotu a Uyo jihar Akwa Ibom ta bukaci wani tsohon dan majalisa da matarsa da su biya wata mata naira miliyan 4 saboda yi mata tsirara a gaban jama’a.
Labarai
Samu kari