Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Chukwudimeme Onwuamadike wanda aka fi sani da Evans, a ranar Juma’a, 4 ga watan Fabrairu wanda ake zargin sa da garkuwa da mutane ya sanar da kotun laifuka na m
Kungiyar kiristocin Najeriya, CAN reshen Jihar Kwara jiya ta jajirce akan cewa ba za ta taba barin amfani da hijabai a makarantun ta da ke jihar ba, The Nation
Gwamnatin jihar Borno da rundunar sojin Najeriya a ranar Juma'a sun kaddamar da sake bude titunan Maiduguri - Dikwa - Gamborun Ngala domin kaiwa da kawowa.
Jami'in kula da ababen hawa na Jihar Kaduna, KASTLEA, ya halaka wani direba da a riga an bayyana sunansa ba yayin rikici da ya shiga tsakaninsu a Ali Akilu Road
'Yan ta'adda sun sako wani dan asalin jihar Kano mai suna Muktari Ibrahim bayan iyalansa sun kai kiret 6 na giya, babura 2, katan daya na maganin karfi da N500k
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Juma'a a kasar Habasha ya bayyana cewa ba zai yi kasa a gwiwa ba wajen fitar da talakawa da marasa galihu daga cikin talauci.
Sanata Rochas Okorocha ya yi zama da shugaba Muhammadu Buhari a Aso Villa, Okorocga ya bukaci shugaban kasa Buhari ya sa baki a shari’arsa da hukumar EFCC.
Rundunar ‘yan sandan Jihar Imo sun kama wani Deberechi Chukwu bisa zarginsa da halaka tsohon jami’in ‘yan sanda a yankin Mgbala da ke karamar hukumar Oguta a ji
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince da kafa sabuwar hukumar gwamnati mai suna 'Nigeria Data Protection Bureau' (NDPB) mai kare bayanai da sirrin kasa a
Labarai
Samu kari