Rahotanni daga kasar Faransa sun nun cewa dalibai da malamai da wani jirgin farar hula ya dauko sun rasa rayukansu sakamkon hatsarin da ya rutsa da su.
Rahotanni daga kasar Faransa sun nun cewa dalibai da malamai da wani jirgin farar hula ya dauko sun rasa rayukansu sakamkon hatsarin da ya rutsa da su.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Ministan sadarwa da tattalin arziki mai dogaro da fasahar zamani, Ali Pantami, a ranar Laraba ya ki yin tsokaci kan matsayar ASUU kan farfesancinsa da FUTO.
Jihar RIvers - Wani mutumi yayi numfashinsa ta karshe a dakin Otal dake Ada George, karamar hukumar Obio-Akpor ta jihar Rivers bayan shakatawa da yarinyaa.
Kyaftin na Super Eagles, Ahmad Musa, ya yiwa tsohon dan kwallon Najeriya a gasar Atlanta ’96, Kingsley Obiekwu, kyautar milyan biyu bayan samun labarin mutumin.
Wata minista mace a Malaysia ta janyo cece-kuce bayan ta shawarci maza da su dinga dukan matansu masu taurin kai amma a tausashe domin ladabtar da matansu.
ABU Zaria za ta kai Nasir El-Rufai gaban Alkali kan saba umarnin kotu bayan KASUPDA sun fara ruguza filin Jami’ar ABU da Alkali ya bada umarnin ka da a taba.
Majalisar Dattawan Najeriya za ta binciki kwangilar gina dakunan shan magani da aka bada a 2006. Gwamnatin Olusegun Obasanjo ta fitar da N400bn domin ayi aikin.
Yan ta'adda a Jihar Kaduna sun yi garkuwa da mutane 22 sun kuma raunata wasu a ranar Laraba a garin Idon da ke karamar hukumar Kajuru a jihar, Vanguard ta ruwai
Babban Limamin Masarautar Jema'a da ke Jihar Kaduna, Alhaji Sheikh Adam Tahir ya rasu yana da shekaru 130 a duniya, Daily Trust ta rahoto. Marigayin ya rasu ne
Mataimakin kwamishinan yan sanda da aka dakatar bisa zarge-zagen dake kansa, Abba Kyari ya yi ikirarin cewa kungiyar yan awaren IPOB da ESN ne ke kulla masa
Labarai
Samu kari