Abin da Peter Obi da Rabiu Kwankwaso suka guje wa a ADC ya biyo su har NDC. Shugabannin jam'iyyar ta NDC mai adawa sun fara zama domin hana soke masu rajista.
Abin da Peter Obi da Rabiu Kwankwaso suka guje wa a ADC ya biyo su har NDC. Shugabannin jam'iyyar ta NDC mai adawa sun fara zama domin hana soke masu rajista.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Wani kwamishina ya tsallake rijiya da baya yayin da wasu 'yan bindiga suka farmaki tawagarsa bayan da ya halarci wani taro a jihar Anambra. An hallaka jami'ai b
Wani al'amari mai ban al'ajabi ya afku a yankin Ajuwon da ke jihar Ogun inda wasu mata biyu suka tsere da yara uku sa'o'i 24 bayan tarewarsu a wani gidan haya.
An kama wani dan haramtaciyyar kungiyar Yan Sakai, Sidiq Kuruwa, saboda fashi da kashe wani bafulatani mai suna Riskuwa Kalamon, a karamar hukumar Tureta a Jiha
Babbar alkalin kotun daukaka kara ta Owerri, Justice Rita Pemu a ranar Alhamis ta tsallake rijiya da baya bayan ta gudu daga hannun wasu masu garkuwa da mutane.
Ministan shari'a na kasa, Abubakar Malami da Gwamnatin Birtaniya sun sa hannu a MoU domin taimakawa Gwamnatin Buhari wajen hana satar dukiyar al’umma a Najeriya
Gwamnatin jihar Bauchi ta kaddamar da shirin koyawa karuwai 575 dake harka a jihar ayyukan hannu don dauke hankalinsu daga harkar karuwanci da karfafasu...
Moses Oko, mutumin da ake zargin da kisan budurwarsa, Jennifer Anthony, dalibar aji uku a jami'ar UniJos ya kurmance cikin kotu yayinda aka gurfanar da rashi.
Birnin tarayy Abuja - Nan da yan awanni Shugaba Muhammadu Buhari zai rattafa hannu kan dokar zaben da aka yiwa gyaran fuska yayinda ake shirin shiga zaben 2023.
A ranar Talata, 22 ga watan Fubrairu 2022 ne shugabannin kungiyar malaman jami’a za su yi zama da wakilan gwamnatin tarayya. Ana kokarin ganin an bude jami'o'i
Labarai
Samu kari