anata Seriake Dickson ya bayyana cewa a shirye jam'iyyar NDC ta ke ta tattauna da sauran 'yan adawa domin yin hadaka a zaben 2027 da ke tafe domin fuskantar APC.
anata Seriake Dickson ya bayyana cewa a shirye jam'iyyar NDC ta ke ta tattauna da sauran 'yan adawa domin yin hadaka a zaben 2027 da ke tafe domin fuskantar APC.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
Tsagerun yan bindiga sun yi awon gaba da wani jami’in tsaro yayin da suka kai farmaki garin Rigachukun da ke karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna a yau dinnan.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dage rattafa hannu kan sabuwar dokar zaen Najeriya ranar Juma'a, 25 ga watan Febrairu, 2022. ChannelsTV ta ruwaito majiya daga fadar
Ministar kudi, kasafin kudi, da shirye-shiryen kasa, Zainab Ahmed, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na shirin rattafa hannu kan sabon bashin $3.387 billion.
Abuja - Ma'aikatar kudin Najeriya ta yi watsi da labaran cewa hedkwatarta dake birnin tarayya Abuja ya kama da wuta da safiyar Laraba, 23 ga watan Febrairu, 202
Rahoton da ke iso a safiyar yau dinnan na cewa, wani gini a ma'aikatar kudi ta tarayya ya kama da wuta. An ce an ga jami'an kashe gobara sun tunkari wurin domin
Manyan hadiman gwamna Matwalle da Mataimakinsa sun fara nuna wa juna yatsa kan yadɗa aka tafiyar da wasu makudan kuɗaɗen gwamnati tun bayan kafa ta watanni 31.
Jimillar mayakan ta'addanci na Boko Haram da suka mika wuya ga sojojin Najeriya sun kai 470. Daga cikin mayakan ta'addancin akwai manyan kwamandoji hamsin.
Majalisar tarayya ta tabo maganar yajin-aikin da ake yi a jami’o’i a zaman farkon da tayi a makon nan. Majalisa ta ce-ce-ku-cen ASUU na jawowa kasa abin kunya
Wata mata cike da bakin ciki yayin da ta ke rusa kuka ta sanar da yadda tsohon mijinta da mahaifiyarta suka dauka shekaru 15 suna lalata da juna kuma har yanzu.
Labarai
Samu kari