Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya ɗira kasar Faransa domin ziyarar aiki ta mako biyu da kuma halartar taron zaman lafiya da aka shirya gudanarwa a watan Maris.
Sheikh Dr Ahmad Mahmud Gumi, ya bayyana ra'ayinsa kan wani labari dake cewa Wai Gomnatin Zamafara zata kashe miliyonin kudi domin Taron Maulidi na biyu acikin.
Yayin da ake ci gaba da fuskantar rikici a kasar Ukraine, Aisha Buhari ta mika sakonta ga shugaba Buhari a madadin 'yan Najeriya. Ta ce ya kamata a yi wa koyagw
Kamfanin BUA ya tono sirrin 'yan kasuwa da dillalai da ke kawo tsadar kayayyaki a kasuwanni a kasar nan. Ya ce dillalai ne ke cin riba fiye da kowa a kasuwar si
Wasu 'yan Najeriya sun yi mamaki, bayan ganin wani bidiyo da yake yawo a kafafen sada zumuntar zamani na gidan man da ake yawo dashi a Dubai, daular Larabawa.
Jami'an hukumar yaki da fasa-kwabrin miyagun kwayoyi (NDLEA) sun kama a kalla kwayoyin Tramadol masu nauyin 225mg guda 649,300 da Euro 809,850 da sauransu.
Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yi wata ganawar sirri tare da takwaransa na Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, a ranar Lahadi, 27 ga Fabrairu.
Kasar Ukraine ta bayyana amincewarta ta zauna kasar Rasha domin a samu mafita kan wannan lamarin da ya tunkaro. An bayyana inda za a yi zaman tattaunawar..
Yan ta'addan ISWAP sun kai farmaki inda suka kashe manoma 11 a kauyen Sabon-Gari da ke karamar hukumar Damboa ta jihar a ranar Asabar, 27 ga watan Fabrairu.
Labarai
Samu kari