Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Wani dan Najeriya ya rikice yayin da gidan mai suka caje shi Naira miliyan 1.7 bayan da ya sayi man Naira 17. Ya ce an mayar masa da kudin amma ba a cika ba.
Rundunar hadin gwiwa ta sojojin kasa da kasa ta ragargaji 'yan ta'addan Boko Haram da ISWAP a yankunan jihar Borno da ke makwabtaka da kasar Kamaru. An kashe da
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa Allah yi yiwa mahaifiyar Limamin Masallacin AlFurqan dake jihar Kano, Sheikh Dr Bashir Aliyu Umar rasuwa..
Dalibai mata a jami'ar Novena a jigar Delta sun tashi cikin fislrgici da tashin hankali yayin da suka wayi gari da wani dankareren Maciji da ya shigo ya kwanta.
Shugaba Muhammadu Buhari zai tafi Landan, kasar Birtaniya, don ganin Likitocinsa na tsawon makonni biyu bayan halartan taron majalisar dinkin duniya da za'ayi.
Kamfanin Dangote, sashen taki ya hallara a jihar Kaduna domin halartar bikin baje kolin kasa da kasa da ke gudana a jihar ta Kaduna. Za su zauna da manoma a jih
Legas - Shugabannin kamfanin Air Peace sun yi martani ga masarautar Kano cewa su suka jinkirta jirginsa na birnin Banjul, Gambia zuwa Legas makon da ya gabata.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammed ya amince da nadin Alhaji Nuhu Ahmed wabi a matsayin sabon sarkin Jama'are, ya mika masa wasikar kama aiki ga sabon sarkin.
Wani matashin mai haɗa takalma a Kubwa babban birnin tarayya Abuja, wanda ya taba haɗa wa Farfesa Osinbajo takalma, ya rasu daga kwanciya bacci a ɗakin sa.
Labarai
Samu kari