Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Dakarun sojin Najeriya sun samu nasarar halaka wani ɗan ta'adda da ISWAP ta turo ɗauke da bama-bamai da nufin kai harin kunar bakin wake a kauyen jihar Borno.
Yaki da ta'addanci ya samu gagarumin nasara a jahar Neja, inda jami’an tsaro suka kashe yan ta’adda sama da guda dari biyu a cikin kwanaki hudu da suka gabata.
Wani sansanin ‘yan gudun hijira da ke yankin karamar hukumar Mafa ta jihar Borno da ke Arewa maso Gabashin kasa ya kone kurmus a ranar Laraba, 2 ga watan Maris.
Bidiyon matan gwamnonin Najeriya yayin da suka ziyarci Aisha Buhari a Dubai tare da kai mata kek na taya ta murnar ranar zagayowar haihuwarta ya tada kura.
An hana 'yan jarida shiga kotun da ake ci gaba da sauraren shari'ar kisan Hanifa Abubakar, don ba jami'an hukumar tsaro ta farin kaya damar ba da shaida a kotu.
A wani sabon faifan bidiyo da @saintavenue_ent1 ya yada a Instagram, wata mata ta tambayi wani karamin yaro yayin da yake sharbar kuka. Ya bayyana dalili kukans
Ministan Kudi, Kasafin Kudi da Tsarin Kasa ta Najeriya, Mrs Zainab Ahmed ta ce Najeriya ba ta amfani da kudaden da aka bata tallafi domin yin ayyukan gina kasa
Karamin ministan ma'aikatar harkokin kasashen waje ya bayyana cewa shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya amince da kudin kwaso yan kasa daga Ukraine zuwa gida.
Birnin tarayya Abuja - Allah ya yiwa Diraktan Agaji na kungiyar Izalatul Bid’ah wa iqaamatus Sunnah JIBWIS na jihar Nasarawa, Alhaji ALiyu Umar Bawa, rasuwa.
Labarai
Samu kari