Fadar shugaban kasa ta zargi Adeniyi Adeyemi da kafa ma'aikatar bogi a Najeriya ba tare da sanin shugaban kasa Bola Tinubu da sauran hukumomin Najeriya ba.
Fadar shugaban kasa ta zargi Adeniyi Adeyemi da kafa ma'aikatar bogi a Najeriya ba tare da sanin shugaban kasa Bola Tinubu da sauran hukumomin Najeriya ba.
Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
Majalisar wakilai ta bayyana cewa wasu kudurori takwas sun tsallaka karatun farko a zaurenta. Ta bayyana hakan ne cikin sanarwa ranar Laraba, 16 ga watan Maris.
Wani mafarauci a jihar Enugu ya bindige tsohon shugaban APC na wata gunduma, a cewarsa ya yi tsammanin wata dabba ce daga nesa shiyasa ya sakar mata alburushi.
Ossai Ovie Success, mai taimaka wa gwamnan jihar Delta kan harkokin yada labarai, Ifeanyi Okowa ne ya sanar da rasuwar Osakwe a shafinsa na Facebook a ranar Tal
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ne ya bayyana hakan a cikin wata wasika da ya karanta yayin da aka fara zaman majalisar a safiyar Laraba 16 ga wata.
Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali Baba, ya kuma amince da rabon kayan sawa na aiki da sauran kayan aiki ga jami’an 'yan sanda, Ripples Nigeria.
Hukumar yan sandan a jihar Borno sun damke mutum biyar, ciki har da Sojoji biyu kan laifin fashi da makami da kisan kai. Kwamishanan yan sandan jihar, Abdu Umar
Wani dan Najeriya ya dira cikin wani banki da rana tsaka ya dauke na'urar buga takardunsu saboda an ki sauraronsa. An ga mutumin ne a wani bidiyo da ya yadu yan
Hukumar gudanar da zabe INEC ta tabbatar da cewa zata halarci taron majalisar zartaswar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da za'ayi gobe Alhamis, 17.
Sheikh Daurawa Yana godiya ga Al'ummah akan amsoshi na ilimi da aka bayar, amma bai yadda da duk wani mataki na ɗaukar doka a hannu da wani zai yi ƙoƙarin zar
Labarai
Samu kari