Rahotanni sun ce akalla sojoji 2 sun rasa rayukansu a hanyar zuwa kai dauki yayin da bam da tarwatse da motarsu a yankin karamar hukumar Isa ta jihar Sakkwato.
Rahotanni sun ce akalla sojoji 2 sun rasa rayukansu a hanyar zuwa kai dauki yayin da bam da tarwatse da motarsu a yankin karamar hukumar Isa ta jihar Sakkwato.
Fadar shugaban kasa ta zargi Adeniyi Adeyemi da kafa ma'aikatar bogi a Najeriya ba tare da sanin shugaban kasa Bola Tinubu da sauran hukumomin Najeriya ba.
Jihar Borno - Yan ta'addan Boko Haram sun kai hari karamar hukumar Gubio dake jihar Borno inda suka yi awon gaba da Likita daya tilo dake garin, Geidam Bulama.
A ranar Alhamis, babbar kotun shari’a ta Gwagwalada da ke Abuja ta yanke wa wani dalibi mai shekaru 19 watanni 4 a gidan gyaran hali akan satar taliya da indomi
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun harbi wani jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a Jihar Edo, Isaiah Adanagbe, sakataren jam'iyyar a m
Za a ji cewa ashe kalaman tsohuwar uwar gidar gwamnan na jihar Anambra ne suka fusata bazawarar Ojukwu. Wannan ya jawo aka yi wasan mari a baban birnin Awka.
Kotu ta wanke tsohon Hafsun sojan da ake zargi da satar miliyoyi a Najeriya. Babban kotun tarayya ta ba EFCC rashin gaskiya a shari’ar Air Marshal Mohammed Umar
Babu gaskiya a zargin cewa Hushpuppi ya sake tafka damfarar N165m daga kurkuku. Wani malamin jami’a a kasar Amurka ya tabbatar da cewa labarin bogi ne kurum.
Kungiyar da'awa ta addinin Musulunci, Jama'atu Izalatul Bid'a Wa iqaamatus Sunna JIBWIS ta kai dauki ga al'ummar jihar Neja da rikicin rashin tsaro ya kora daga
Abuja - Hukumar lura da wutar lantarkin Najeriya NERC ta tabbatar da labarin cewa gwamnatin tarayya ta cire tallafin wutar lantarki kuma an kara kudin wuta.
Hukumar hana almundana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC a dare Alhamis ya damke tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, a tashar jirgin.
Labarai
Samu kari