Sojojin Amurka sun kai farmaki tekun Pacific sun kashe mutane 4. Sojojin sun zargi wani jirgin ruwa da safarar makamai. Ministan tsaro ne ya ba da umarnin kai harin.
Sojojin Amurka sun kai farmaki tekun Pacific sun kashe mutane 4. Sojojin sun zargi wani jirgin ruwa da safarar makamai. Ministan tsaro ne ya ba da umarnin kai harin.
Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Tuggar ya ziyarci Ibrahim Traore na kasar Burkina Faso. An saki sojojin saman Najeriya 11 da aka rike a kasar da jirginsu.
Majalisar wakilai a Najeriya ta gayyaci shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC kan batun kudaden da za a kashe a zaben fidda gwani kai tsaye da ke gaban
Kaduna - Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Nasir El-Rufa'i ta sanar da cewa za ta sallami Malaman makaranta 233 bisa gabatar da takardun boge.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta fara shirin bai wa kasar Chadi da ke da makwabtaka da Najeriya wutar lantarki.Hakan ya biyo bayan rokon da jakadensu yayi.
Rahoton da muke samu yanzun nan ya nuna cewa tsohon shugaban majalisar dattijai a jamhuriya ta biyu, Dakta Joseph Wayas, ya rigamu gidan gidan gaskiya a Landan.
Osogbo, jihar Osun - A ranar Laraba, 1 ga watan Disamba, Allah ya yiwa Na'ibin Limamin Osogbo, Sheikh Haroon Adediran Asunmo Samonigogo, rasuwa yana mai shekaru
A kalla fasinjoji 15 ne miyagun da ake zargin mayakan ta'addanci ISWAP ne suka sace a Borno. Wata majiya ta sanar da cewa an sace su ne Damboa da ke jihar.
Adamawa Yola - Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jihar Adamawa ranar Laraba, 1 ga Disamba, ya rabawa manyan Sarakunan gargajiyan 1st class motocin SUV da Hilux.
Kamfanin jiragen sama na Daulara Larabawa, UAE, Emirates, ya ce zai cigaba da safarar fasinjoji tsakanin Dubai da Najeriya daga ranar 5 ga watan Disamban 2021.
Sabon jirgin yakin da gwamnatin Najeriya ta cefano daga Amurka kirar Super Tucano, ya samu nasarar lalata wata babbar ma'ajiyar makaman ISWAP tare da kashe wasu
Labarai
Samu kari