Fadar White House ta bayyana cewa Shugaba Donald Trump da takwaransa na China, Xi Jinping, sun amince cewa dole ne a bude mashigar ruwa ta Hormuz.
Fadar White House ta bayyana cewa Shugaba Donald Trump da takwaransa na China, Xi Jinping, sun amince cewa dole ne a bude mashigar ruwa ta Hormuz.
Gwamnatin jihar Yobe ta bayyana cewa za ta kara kaimi wajen dakile hare-haren Boko Haram da karbar harajin dole daga manoma a Yunusari, Geidam da Tarmuwa.
Cissé Abdullahi, mai tsare shagon siyar da taya wanda ya yi yunkurin tserewa Jamhuriyar Benin bayan matarsa ta haifi 'yan hudu ya nemi dauki gwamnatin Legas.
Hukumar NDLEA ta tura wasika ga shugaban jam'iyyar APC, ta nemi a fara yiwa 'yan takara daga jam'iyyar APC gwajin shan kwaya gabanin zaben fidda gwani da za ayi
Abuja - Karamin Ministan Ilmi, Emeka Nwajiuba, ya bayyana cewa ba zai yi murabus daga kujerarsa ba don ya ayyana niyyar takara kujeran shugaban kasa a 2023.
Wasu gungun ‘yan bindiga sun kashe wani shugaban tsagin APC a jihar Bayelsa Sunday Frank-Oputu. Wannan na zuwa ne kwanaki bayan da ya kalubalanci APC a jihar.
Sanata Aliyu Wamakko, mai wakiltan Sokoto ta arewa ya kubutar da fursunonin gidan yari su 50 daga gidan gyaran hali na Sokoto, rahoton Daily Nigerian. An saki f
An samu ‘yar rudani a sakatariyar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta kasa a ranar Laraba lokacin da wani barawo ya sace kudi kimanin N43,000,000.
Kungiyar dattawan arewa ta bayyana cewa ba a taba samun baraka a cikin ta ba domin mambobinta na biyayya ga Farfesa Ango Abdullahi a matsayinsa na shugabansu.
Majalisar dattawan tarayya ta yiwa dokar ta'addanci ta 2013 gyaran fuska domin haramta biyan masu garkuwa da mutane kudin fansa idan suka bukata hannun iyalan.
A yayin da kungiyar malaman jami'o'i, ASUU, ke cigaba da yajin aiki, mahukunta a Jami'ar Jihar Kaduna, KASU, sun shirya fara zangon karatu na 2020/2021 a ranar
Labarai
Samu kari