Gwamnatin tarayya ta shigar da tuhume-tuhume 16 na safarar kudi kan tsohon Ministan Shari’a a Najeriya, Abubakar Malami, bisa zargin boye kudaden haram.
Gwamnatin tarayya ta shigar da tuhume-tuhume 16 na safarar kudi kan tsohon Ministan Shari’a a Najeriya, Abubakar Malami, bisa zargin boye kudaden haram.
A labarin nan, za a ji tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya shawarci rundunar yan sanda da ta janye yan sandan da ke tsaron Aminu Ado Bayero.
Wata kotu mai zamanta a Legas ya yanke wa wani mutum mai shekaru 42, Ekpo Lawrence hukuncin daurin rai dai rai ba tare da zabin tara ba saboda yi wa yar cikinsa
Gwamnatin tarayya a ranar Talata ta sanar da cewa an dakatad da cire tallafin man fetur na tsawon watanni goma sha takwas (18). Hakan na nufin cewa za'a cire ta
Saudi Arabia ta ce zata dage dokar da ta kafa ta dakatar da jirage sama daga Najeriya zuwa kasar don bai wa masu niyyar aikin Hajji da Umra damar yin bautar.
Mai gabatar da kara, a yayin da take karantawa Jamila rahoton farko na bayanai, ta yi zargin cewa ta boye wacce aka sace a gidanta na tsawon kwanaki biyar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike da sakon bidiyo da na rediyo ga jama'ar jihar Zamfara bayan ya soke ziyartarsu da ya yi niyya a ranar Alhamis 27 ga wata.
A 1996 aka kori wasu ma’aikata daga aiki a jami’ar ABU Zaria, sai suka je kotu. Tsofaffin ma’aikatan sun bukaci a biya su duk hakkokinsu da suke bi har N2.5bn
Faston Cocin Spirit-Filled International da ke Olomore a Abeokuta, Timothy Oluwatimilehin yana hannun Rundunar ‘Yan sandan Jihar Ogun bisa zargin sa da yaudarar
Mutanen unguwanni 16 za su tashi daga Abuja. Mazauna Utako, Maje, Mabushi, Jabi Samuel, Jabi Yakubu, Kpaadna, Zhilu, Gwarimpa, da kuma Galadima abin zai shafa.
Shugabannin Majalisar Koli ta Shari'a a Najeriya (SCSN) sun ce musulmin Najeriya ba su taba shiga muwuyacin hali irin na yanzu ba.Nafiu Baba Ahmad, Sakataren Hu
Labarai
Samu kari