Fadar shugaban kasa ta zargi Adeniyi Adeyemi da kafa ma'aikatar bogi a Najeriya ba tare da sanin shugaban kasa Bola Tinubu da sauran hukumomin Najeriya ba.
Fadar shugaban kasa ta zargi Adeniyi Adeyemi da kafa ma'aikatar bogi a Najeriya ba tare da sanin shugaban kasa Bola Tinubu da sauran hukumomin Najeriya ba.
Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
Wani jirgin sama na kamfanin sufurin jirage Dana Air mai lambar rijista 5N DNA ya yi saukar gaggawa a babban birnin tarayya Abuja kan matsala da ta shafi inji.
Jill ta yi amfani da na'urar gwada dumi kuma tayi ikirarin cewa motar ta kirar Honda Civic inda take saka kaskon suyar kwai yana da zafi ma'aunin Celsius 45.
Kungiyar Kirista ta Najeriya, CAN, reshen matasa ta ce babu yadda za ta yi ta bari mambobinta su zabi musulmi da musulmi a matsayin shugaban kasa a zaben 2023
A kan hanyar da komawa gida daga gona, wani shugaban jam'iyyar APC a matakin gunduma a jihar Edo ya shiga hannun tsagerun masu garkuwa da mutane ranar Litinin.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari cike da barkwanci ya zolayi shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan, inda ya bukace shi da ya juyo ya kalle shi a wani taro.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umurci ministan ilimi Mallam Adamu Adamu da ya warware matsalar yajin aikin da kungiyoyin jami’o’i hudu suka dade suna yi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabon kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC) da a babbar birnin tarayya Abuja a ranar Talata, 19 ga watan Yuli.
Ana cewa soyayya ruwan zuma, anan dai ta zama matsala yayin da wata budurwa ta fakaici idom saurayinta ta sace masa mota daga fita nemo mata shawarma a Kano.
Jami'an tsaro na Hisbah a jihar Kano sun yiwa wani matashi askin kwalkwabo sakamakon tara gashi da ya yi a kansa. Sai dai hakan bai yiwa wasu da dama dadi ba.
Labarai
Samu kari