Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Kasa da sa'o'i 24 da 'yan ta'adda suka yi barazanar yin garkuwa da shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnan Kaduna Nasir El'Rufai a wani faifan bidiyo jiya.
Oluchi Mbadugha mai shekaru 29 ta gurfana a gaban kotun Majistare da ke Ogba, jihar Lagas, bayan ta yiwa matar dan uwanta, Christian Precious, dukan kawo wuka.
Dan majalisar da ke wakiltar Combe ta tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Danjuma Goje a jiya ya fara rabon takin NPK buhu 12,000 wanda kudinsu ya kai N258m.
Wani gagarumin karar fashewar abu ya tashi a farfajiyar ofishin sakataren gwamnatin jihar Kogi, Dr. Folashade arike Ayoade.Ofishin shi ne kusa da Ligard Street.
Hukumar EFCC, ta kama wasu bokaye biyuda wani 1 wadanda suka hada kai wurin damfarar mai neman kujerar 'dan majalisar wakilai a Ekiti, kudi har N24 miliyan.
Malam Garba Shehu,Hadimin shugaban kasa kan harkokin yada labarai ya bayyana muhimmacin ziyarar Shugaba Buhari kasar Liberia wata sanarwa da ya fitar ranar Lit.
Yan kasuwan sun tafka asarar ne lokacin da wasu gurbatattun mutane suka kai masu hari a kasuwar sayar da albasa da ke Ƙaramar Hukumar Ahiazu Mbaise da ke Jiha.
A jiya ne wasu yan ta'adda suk yi wa sojoji kwantan bauna a Bwari, babban birnin tarayya Abuja har sojoji uku suka mutu, bayanan mutum biyu daga ciki sun fito.
Jihar Gombe - Akalla barayin shanu 12 tare da yara kanana shida ne rundunar ‘yan sandan jihar Gombe ta gurfanar da su a yau Litinin. inda aka kama Rahoton PUNC.
Labarai
Samu kari