Kotun koli ta kasar Amurka ta soke umarnin Shugaba Donald Trump da ke ƙoƙarin takaita bai wa jariran da aka haifa a ƙasar zama 'yan ƙasa kai tsaye.
Kotun koli ta kasar Amurka ta soke umarnin Shugaba Donald Trump da ke ƙoƙarin takaita bai wa jariran da aka haifa a ƙasar zama 'yan ƙasa kai tsaye.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
A bidiyoyin da hotunan, sarkar ta yi zaman dirshan a wuyanta inda ta sauko har zuwa kirjinta yayin da ta saka awarwaro suma masu matukar birgewa da kayatarwa.
Biyo bayan samun tabbaci daga iyalan wasu shahararrun mambobin kungiyar jarumai ta kasa AGN, ana zargun sun faɗa hannun bara gurbin masu garkuwa da mutane.
Wani malamin addini, Lukman Shittu, ya roki wata kotun gargajiya da ke zamanta a Mapo, Ibadan ta raba shi da matarsa saboda bin maza da ta ke yi na bata masa ra
Mr Adegbenga Dada, Injiniya wanda kuma yarima ne daga Eruku a karamar hukumar Ekiti na Jihar Kogi, ya ce matarsa na neman ya biya kudi kafin ta yarda su yi kwan
Wasu da ake zargin yan Boko Haram ne sun harba bindiga a hedkwatar rundunar yan sandan Najeriya ta Zone 1 da ke BUK road a Kano. Jaridar Leadership ta rahoto ce
Babban mai taimakawa gwamnan jihar Legas kan harkokin manyan makarantun gaba da sakandire, matasa da harkokin ɗalibai, Omotayo Sanyaolu, ya kwanta dama a haɗari
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, a ranar Juma'a ya ziyarci Ilorin, Jihar Kwara don neman albarka daga Sarkin Ilorin, Al
Majalisar zartaswar ta jihar Kano ta amince da karin kashi 50 cikin 100 na alawus din tallafin karatu ga dalibai ‘yan asalin jihar da ke halartar jami’o’in Naj.
Shahararren malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya soki gwamnatin tarayya kan barazanar da ta yi na hukunta kafafen watsa labarai game da wallafa bidi
Labarai
Samu kari