Hukumar zabe ta GOSIEC a Gombe ta bayyana APC a matsayin wadda ta lashe kujerun shugabannin kananan hukumomi 24 da kujerun kansiloli 240 a zaben jihar.
Hukumar zabe ta GOSIEC a Gombe ta bayyana APC a matsayin wadda ta lashe kujerun shugabannin kananan hukumomi 24 da kujerun kansiloli 240 a zaben jihar.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Wani dan kasuwa, Ismaila Ibrahim, a ranar Talata, ya yi karar wata Zainab Muhammad, surukarsa a kotun shari'a da ke Rigasa Kaduna, saboda kin yarda matarsa ta k
Wani farfesan kasar Koriya ta Kudu masi suna Cho Jae-weon ya ba da mamaki yayin da ya kirkiri wata na'urar sarrafa toroso zuwa wani abu mai amfanin gaske...
An ji kungiyar ta HEDA ta na so ayi bincike a kan zargin da ake yi wa Hadimin shugaban kasar Najeriya watau Bashir Ahmaad na lakume albashi bayan ya bar aiki.
Wani mamban majalisar wakilan tarayya daga jihar Anambra, Mr Okwudili Ezenwankwos, ya ce majalisun ƙasa na nan kan bakarsu na tsige shugaba Buhari idan ya gaza.
Fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara, wai ya yi watsi da tsohon mai gidansa - Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, kuma yanzu yana kusantar Sha'aban S
Gwamna Mai Mala Buni na Jihar Yobe ya umurci a bawa yayan malamin addinin musulunci da aka kashe, Sheikh Goni Aisami, a ranar Juma'a aiki kai tsaye, Daily Trust
A makon jiya aka kai karar shugaban Najeriyan da wasu Ministocinsa da kuma jami’an gwamnatin tarayya a kotu bisa zargin yi wa hukumar NDDC ta kasa katsalandan.
Wata santaleleiyar budurwa mai suna Dorothy Cornelius ta wallafa tsoffin hotunanta a TikTok, tace saurayi ya guje ta a lokacin saboda tana muni kamar namiji.
Kungiyar JIBWIS ta ƙasa ta yi kira ga mahukuntan kasar nan su gaggauta ɗaukar mataki kan sojojin da suka kashe Malaminta, Sheikh Goni Aisami Gashuwa a Yobe.
Labarai
Samu kari