Hukumar NSCDC ta tabbatar da harin 'yan ta'adda a kan jami'anta a Borgu, jihar Neja, inda aka lalata motar aiki da sace bindiga daya amma ba a rasa rai ba a harin.
Hukumar NSCDC ta tabbatar da harin 'yan ta'adda a kan jami'anta a Borgu, jihar Neja, inda aka lalata motar aiki da sace bindiga daya amma ba a rasa rai ba a harin.
Firaministan kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya yi zargin cewa ana kashe Kiristoci a Najeriya. Ya yi magana ne bayan zargin da Donald Trump na Amurka ya yi.
Al'ummar Musulmin jihar Ondo sun bayyana rashin amincewarsu ga shirin da Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar ke shirin yi na dankawa Kiristoci makarantun gwamnati.
Jami'an hukumar Sojojin Najeriya sun yi arangama da wata jar mota dauke da miliyoyin naira da kiret din kwai za'a kaiwa yan bindiga matsayin kudin fansa..
Rundunar jami'an tsaron hadin guiwa sun bincike tare da duba dajikan Ogbomoso ta jihar Oyo bayan jama'a sun koka kan ganin bakon jirgin sama da ke sauka a wuri.
Sheikh Muhammad Nuru Khalid, yace ya shirya tsaf ya fuskanci hisabi a wurin Allah kan kalamomin da ya yi amfani da su a huɗubarsa da ake ganin yayi ba daidai ba
Mutuwa ta manta wani tsohon da ya sha wahala, duk da cewa jikinsa babu nama ko kadan, amma har yanzu yana raye yana kuma ci gaba da rayuwarsa kamar kowa...
Sabbin jami’o’i 12 da gwamnatin tarayya ta amince da kafa su na a jihohin Kano, Naje, Gombe, Sokoto, Delta, Abia, Anambra da babbar birnin tarayya, Abuja.
A ƙalla mayaƙan ISWAP goma, duk da manyan kwamandojinsu suka rasa rayukansu yayin artabu da abokan hamayyarsu a ta'addanci na Boko Haram a yankin tafkin Chadi.
Wata matashiyar mata mai amfani da @Ore_akiinde a Twitter a ranar Talata,5 ga watan Maris ta tada ƙura a kafar sada zumunci bayan ta ce N10k ba ta isa yin miya.
Sanata mai ci ya caccaki gwamnatin Buhari ya ce sam shugaban kasa Muhammadu Buhari bai shirya magance matsalar tsaro ba saboda wasu dalilai da ke faruwa a kasar
Labarai
Samu kari