Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da $2.99bn domin gudanar da ayyukan layin dogo a jihohi guda uku.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da $2.99bn domin gudanar da ayyukan layin dogo a jihohi guda uku.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Rilwan Lanre Babalola a matsayin mai ba shugaban kasa shawara kan wutar lantarki tare da jagorantar kwamitin gyaran bangaren.
Wata yar karamar yarinya mai suna Lawal Mazeedatul Khair Adesuwa, ta nuna burinta na son zama jami'ar yar sanda a rayuwa. Hotonta ya yadu a soshiyal midiya.
Wata matar aure ta garzaya Kotu tana rokon a raba aurenta sabods mai gidanta bai cancanci zama uba ba duk da sun kwashe shekaru 19 a tare da juna, da yaya uku
Wani tsoho mai shekaru 66 dan kasar Ghana mai suna Isaac Antwi da ke tallan mangoro ya bayyana irin gwagwarmayar rayuwa da yake fama da ita, kana ga talauci.
Dattawan yankin Inyamurai a shiyyar Kudu maso Gabashin Najeriya da wasu jiga-jigan ‘yan siyasar yankin na kara fadada nemawa Peter Obi karbuwa a Najeriya a 2023
Wasu tsagerun 'yan ta'adda sun yi awon gaba da 'yan uwan ɗaya daga cikin 'yan takarar da suka nemi tikicin APC, Umar Tata, a garin Dutsinma, jihar Katsina.
Fada ya kaure a tsakanin wasu yan mata biyu kan wani Alaji birni da ke kwasarsu. Yan matan sun hadu ne a wajen wani cin abinci inda saurayin ya kawo dayansu.
An kara samun bayanai kan mutuwar Sheikh Goni Aisami, fitaccen malamin addinin Islama na Yobe jihar Yobe wanda aka bindige a ranar Juma'a a Jaji-Maji dake Yobe.
Mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Sanata Hassan Nasiha, ya ce shugaban yan bindiga, Bello Turji, ya rungumi zaman lafiya tare daa wasu kungiyoyin yan ta'adda.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu bayan ganin bidiyon wani gida mai dakuna uku da ake bayar da hayarsa a kan naira miliyan 2.7 duk shekara a jihar Lagas.
Labarai
Samu kari