Wani kwararre da aka dauko domin yin bincike yana so duk da Muhammadu Buhari ya rasu, EFCC ta yi shari’a da shi a kotu. Mai binciken na musamman ya fadi haka a kotu.
Wani kwararre da aka dauko domin yin bincike yana so duk da Muhammadu Buhari ya rasu, EFCC ta yi shari’a da shi a kotu. Mai binciken na musamman ya fadi haka a kotu.
Rahotanni sun nuna cewa barci ya dauke wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane bayan sace wasu jama'a, inda jama'ar suka tsere suka gudu daga dajin.
Tsohon Ministan sufurin jirgin sama, Femi Fani Kayode, ya caccaki tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau kan kiran Bola Tinubu mutum mara lafiya.
An shiga rudani a coci yayin da ake gab da daura wani aure amma amarya ta tubure tace bata son mijinta. Lamarin ya haddasa cece-kuce a tsakanin mutanen wajen.
Paullen Tallen wanda ita ce Ministar mata tayi hawaye a gaban ‘yan jarida. Ministar tayi kuka da aka yi mata tambaya a kan ‘yan matan da ke hannun Boko Haram.
Gamayyar jami'an tsaro a jihar Bauchi sun yi artabu da wata tawagar yan biɓdigan jeji da suka addabi al'umma a yankuna Alkaleri da wasu yankunan jihohin makota.
Kungiyar dattawan Inyamurai mai suna Ohanaeze Ndigbo ta karyata rahoton da ke ikirarin cewa an kashe yan arewa 100 a yankin kudu maso gabas cikin mako daya.
Yayin da ake shirin kirismeti, wata mata ta ba da mamaki yayin da ta raba kayayyakin abinci, kayan sakawa, da kudade ga mata zaurawa kiristoci a jihar Kaduna.
wani bincike ya nuna jihohin da za'a iya samun matsaltsalun a lokacin babban zaben shekarar 2023, cikin jihohin da aka lissafa harda jihar Kano, da Legas..
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun kai harin bazata kan mayakan kungiyar ta'addanci na Boko Haram a yankin Mafa da ke Borno. Sun kashe yan ta'adda da dama.
An yi jana'izar wasu ma'aurata da suka mutu a hannun yan bindiga duk da kuwa sun biya kudin fansa da tsagerun suka nemi a bayar. An bayyana yadda hakan ya faru.
Labarai
Samu kari