Shugabannin kwamitin shura na Darikar Tijjaniyya a jihar Kano ya nuna goyon baya ga gwamna Abba Kabir Yusuf domin ya yi tazarce a zaben 2027 mai zuwa.
Shugabannin kwamitin shura na Darikar Tijjaniyya a jihar Kano ya nuna goyon baya ga gwamna Abba Kabir Yusuf domin ya yi tazarce a zaben 2027 mai zuwa.
Rahotanni sun nuna cewa barci ya dauke wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane bayan sace wasu jama'a, inda jama'ar suka tsere suka gudu daga dajin.
Hukumar ICPC ta jaddada cewa zata daukaka kara bayan Kotu ta wanke hadimin tsohon Gwamna Isa Yuguda kan mallakar gidaje 220 masu kimar N1.851 biliyan a jihar.
Mummunar Gobara a jihar Jigawa ta lashe rayukan wata matar aure da ‘ya’yanta biyu yayin da suke bacci a bukka. Ana zaton rushin da suka kai ne ya tada gobarar.
Gwamna Ademola Adeleke ya yi bayanin abin da ya sa Jami’an DSS su ka rabu da shi. Ana raya cewa DSS sun janye jami’ansu ne saboda Gwamnan ya ci masu mutunci.
Wata kyakkaywar budurwa ta ba da labarin halin da ta tsinci kanta bayan ta yi tafiya tare da yan uwanta zuwa wani bikin aure da aka shirya yi a wata mai kamawa.
Sabon shugaban kungiyar Miyetti Allah ya caccaki shugaba Muhammadu Buhari bisa yadda yayi watsi da su tun bayan amfani da su a zaben shugaban kasa a 2019..
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola ya zabi tafiya kasa mai tsarki domin mika godiyarsa ga allah yayin da zai cika shekaru 60 a gobe Litinin.
Wata majiya ta bayyana cewa marigayin na a hanyarsa ta zuwa Onitsha daga Anambra don halartan bikin suna lokacin da yan bindigar suka farmake shi da kashe shi.
Wani bincike da masana lafiya sukai sun gano yadda kuka ke taimakawa wajen magane matsaloli da dama da ke tattare da dan adam musamman ma a ido da zuciyarsa
Wasu yan daba a ranar Lahadi, 18 ga watan Disamba, sun kona wani sashi na kotun majistare da ke jihar Imo. Hakan na zuwa awanni 24 bayan kona babban kotun Orlu.
Labarai
Samu kari