Hadimin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce matsalar tsaron Najeriya bata kai yadda mutane ke yawan fadan ta ba. Ya ce mutane na ruruta matsalar tsaro.
Hadimin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce matsalar tsaron Najeriya bata kai yadda mutane ke yawan fadan ta ba. Ya ce mutane na ruruta matsalar tsaro.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Tirkashi: Wane Mutum Inji Mutuwa, Daga Gama Zabe Buhari Ya Keta Hazo Zuwa Qatar Taron Majalisar Ɗinkin Duniya Na Kasashe Da Aka Saba Yi Sau 1 Duk Shekara Goma
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya goyi bayan hukuncin da Kotu mai daraja ta farko a kasar nan ta yanke na tsawaita amfanin tsoffin takardun naira zuwa Dis
Ekene Enefe, jigon APC ya ce hukumar INEC ba ta tura sakamakon zabe ta intanet ba don an gano akwai masu kutse na intanet da aka dako su daga Rasha da Israila.
Abin Ban Nan Cike Yake da Takaici Cocin Gidan Gwamnati Ta Asoroko Za'a Rufe ta Na Tsawon Shekaru Hudu Batare da wani ya Shiga Yayi Bauta A cikinta ba - Okowa
Wani Matashi Ya Bayyana Jinshi yake kamar a tafkin alkausara Kuma "Yake Tamkar Cikin Aljanna" Inji Mutumin Daya Auri Mata Biyu Rigis Lokaci Daya A Jihar Niger
Bayan hukuncin Kotu, wani ma'aikaci a babban bankin Najeriya ya ce CBN hukuma ce mai biyayya ga umarnin doka ƙari da sahalewar bangaren zartaswa na gwamnati.
Wata kungiya 'Concerned Edo Citizen Forum' ta yi kira ga jami'an tsaro har da DSS su kama shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu
Wasu kungiyoyin fafutuka guda biyu sun gudanar da bincike domin yin hasashen wanda zai lashe zaben gwamnonin Najeriya da za'a gudana a jihohin 28 wannan watan.
Kotun daukaka kara a Najeriya ya ce ya ba Atiku da Obi damar su duba dukkan takardun da aka yi amfani dasu wajen yin zaben shugaban kasa na wannan shekarar.
Labarai
Samu kari