Rahotanni sun nuna gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya yanke shawarar zaɓar Kirista daga Kudancin Kaduna a matsayin mataimakinsa domin daidaita tikitin APC a 2027.
Rahotanni sun nuna gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya yanke shawarar zaɓar Kirista daga Kudancin Kaduna a matsayin mataimakinsa domin daidaita tikitin APC a 2027.
'Yan daba sun kai hari cibiyar rabon PVC ta INEC a Osun, sun kwashe fakitoci uku na katunan zaɓe. Rundunar 'yan sanda ta fara bincike domin kamo maharan.
Ministan ayyuka, David Umahi, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya damu matuka sosai kan halin da ya tsinci tattalin arzikin kasar nan.
Wani bam da ya tashi a jihar Borno ya yi sanadiyyar rasuwar wasu mutum shida. Bam din ya tashi ne a karamar hukumar Gubio ta jihar a ranar Asabar.
Mahdi Shehu, ya caccaki mutanen da suka tallata wa bayin Allah tikitin Asiwaju Bola Tinubu da Kashim Shettima a zaben 2023 da sunan Muslim-Muslim.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya yi magana kan batun shirin maƴar da manyan hukumomi da cibiyoyin gwamnatin tarayya zuwa birnin Legas.
A cikin jihohin Najeriya 36 da ake da su, akwai wadanda suka fi sauran yawan fadin kasa. Daga ciki mun tattaro muku jihohi 13 wadanda suka fi yawan fadin kasa.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir ya ja hankalin mukarrabansa da jami'an tsaro da su mutunta al'ummar da ke nuna wa gwamnatinsu kauna a ko da yaushe.
Tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da wasu sufetocin yan sanda uku tare da sace makamansu a garin Ohoror da ke karamar hukumar Ughelli ta arewa, jihar Delta.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama masu adaidaita sahu kimanin 52 a sassa daban-daban na jihar bisa aikata ayyukan badala da suka hada da askin banza.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar halaka miyagun yan ta'dda 10 a wani samame da suka kai a yankin Arewa maso Yamma. Sun kuma cafke shugaban yan bindiga.
Labarai
Samu kari