Rahotanni sun nuna gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya yanke shawarar zaɓar Kirista daga Kudancin Kaduna a matsayin mataimakinsa domin daidaita tikitin APC a 2027.
Rahotanni sun nuna gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya yanke shawarar zaɓar Kirista daga Kudancin Kaduna a matsayin mataimakinsa domin daidaita tikitin APC a 2027.
'Yan daba sun kai hari cibiyar rabon PVC ta INEC a Osun, sun kwashe fakitoci uku na katunan zaɓe. Rundunar 'yan sanda ta fara bincike domin kamo maharan.
Jami'an tsaro na Operation Hadarin Daji da ke Arewa maso Yamma sun yi nasarar cafke wani ciyaman din jam'iyya na gunduma a Zamfara da ake zargi da safarar bindigu.
Jarumar fina-finai a Najeriya, Tosin Adeknsola ta bayyana amfanin saduwa kafin aure da kuma irin matsalar da ake samu idan babu shi a zamantakewar aure.
A safiyar ranar Lahadi, 28 ga watan Janairu ne wasu masu zuwa wajen bauta a Makurdi, jihar Benue suka tsinci gawar wani matashi babu kunne guda daya yashe a bola.
Hadimin shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, Ime Udoworen ya gamu da ajalinsa bayan zargin shugabannin APC da daukar nauyin kisan a Akwa Ibom.
An ruwaito yadda wata mummunar gobara ta kama wasu makarantun sakandare a jihar Anambra. An alanta tashin wutar da lamarin da ke da alaka da hunturu.
An ruwaito yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka hannun jami'an tsaro a jihar Akwa Ibom, an bayyana yadda aka kama su da kuma yadda suka amsa laifinsu.
Manyan addinin Kirista sun bayyana bukatar sojoji su kare su a yanayin da ake ciki a Kaduna. Sun kuma bayyana bukatar zaman lafiya a Kaduna da ma kasa.
An bayyana yadda wasu matsafa suka hallaka malamin makarantar allo tare da yin barna a wani sassan jikinsa. An ce sun yanke mazakutarsa a nan take.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta kame wani matashi mais hekaru 28 da ake zargin yana daga cikin wadanda suka sace 'yan matan da aka sace a Abuja a watan nan.
Labarai
Samu kari