Iyalan Mary Habila sun bukaci Sufeto Janar na 'Yan Sanda ya sa a ba su gawar diyarsu domin jana'iza, sun ki amincewa da gwajin gawa saboda dalilan addini da al'ada.
Iyalan Mary Habila sun bukaci Sufeto Janar na 'Yan Sanda ya sa a ba su gawar diyarsu domin jana'iza, sun ki amincewa da gwajin gawa saboda dalilan addini da al'ada.
Majalisar dattawa ta kasa ta amince a hana mutane talla da yin wa'azi a cikin motocin haya a Najeriya. Za a rika cin tarar duk wanda ya yi haka N50,000.
Kungiyar APC ta Arewa ta tsakiya ta yi kira ga gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang da ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC domin daga darajarsa.
Kwamishinan 'yan sandan jihar Kano ya umurci jami'an rundunar da su kara zage damtse wajen samar da cikakken tsaro a makarantun da ke fadin jihar.
A yayin da majalisar dattawa ta sanar da dakatar da Sanata Abdul Ningi, Legit ta kawo jerin wasu sanatoci 4 da aka taba dakatarwa daga zauren majalisar.
Wasu matafiya a jihar Taraba sun fuskanci hari daga wajen 'yan bindiga masu dauke da muggan makamai. An nemo fasinjoji 15 an rasa bayan aukuwar harin.
Bayan kaddamar da aikin layin dogo na Kano-Katsina-Jibiya-Maradi da aka yi a gwamnatin da ta gabata, yanzu aikin zai ci gaba bayan samun har $1.3bn.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci musulmi su yi amfani da wannan damar wajen yi wa kasar nan addu'ar samun ci gaba da tsira daga halin ƙuncin da aka shiga.
Mawakin siyasar nan Dauda Adamu Kahutu Rarara ya fito ya sake dora alhakin halin kuncin da ake ciki a kasar nan a kan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ta dage kaddamar da shirin ba daliban Najeriya lamuni mara ruwa don karatunsu.
Remi Tinubu, uwargidan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ta yi martani kan barazanar kisan da wani malamin addinin musulunci ya yi mata a kwanakin baya.
Labarai
Samu kari