Cikakken Jerin Fitattun Mutane 437 Da Za Su Tashi da Lambobin Yabo a Shekarar 2022

Cikakken Jerin Fitattun Mutane 437 Da Za Su Tashi da Lambobin Yabo a Shekarar 2022

Amina Mohammed, Burna Boy da Okonjo Iweala
Amina Mohammed, Burna Boy da Okonjo Iweala Hoto: www.legit.ng
Asali: UGC

A watan Oktoban nan ne gwamnatin tarayya za ta raba lambobin karramawa ga wasu ‘Yan Najeriya

  • Wadanda za a ba lambobin yabo sun hada da ‘yan siyasa, ma’aikata, jami’an tsaro da wasu ‘yan kasuwa
  • A jerin akwai malaman addini da wasu mutanen kasar waje da suka kawowa kasar nan cigaba iri-iri

Legit.ng ta tattaro maku duka jerin wadanda suka dace a 2022 da jihohin da suka fito:

DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka

Lambar GCON

1. Sanata Ahmad Ibrahim Lawan, PhD Shugaban majalisa (Yobe)

2. Hon. Alkali Olukayode Ariwoola CJN (Oyo)

3. Hon. Alkali Ibrahim Tanko Muhammad CJN (Bauchi)

4. Dr. Ngozi Okonjo Iweala DG WTO (Abia)

5. Ms. Amina J. Mohammed UN (Gombe)

Kara karanta wannan

Buhari zai karrama Abba Kyari, Tunde, Okonjo-Iweala da Wasu 437 da Lambar Girma

Lambar CFR

1 Rt. Hon. Femi Gbajabiamila Shugaban HOR (Lagos)

2 Sanata Ovie Omo-Agege Mataimakin Shugaban of the Senate (Delta)

3 Mr. Boss Mustapha SGF (Adamawa)

4 Dr Folashade Yemi-Esan HOS (Ekiti)

5 Rt. Hon Yakubu Dogara Tsohon Speaker HOR (Bauchi)

6 Hon. Alkali Kudirat M.O. Kekere-Ekun

7 Hon. Alkali Musa Dattijo Muhammad

8 Hon. Alkali Monica Bolna’an Dongban-Mensem Shugaban Court of Appeal (Plateau)

9 Mallam Abba Kyari (Borno)

10 Alkali Ayo Salami (Mai ritaya)

11 Lt. Janar Ibrahim Attahiru (Kaduna)

12 Lt. Gen Lamidi O. Adeosun (Mai ritaya)

13 Janar Lucky E. O Irabor

14 Lt. Janar Farouk Yahaya (Sokoto)

15 Air Marshal Oladayo Amao

16 Vice Admiral Awwal Zubairu Gambo (Kano)

17 Janar Gabriel Abayomi Olonisakin

18 Lt-Janar Yusuf Tukur Buratai (Borno)

19 Vice Admiral Ibok-Ete Ekwe Ibas

20 Air Marshal Sadique Abubakar (Bauchi)

21 Mohammed Abubakar Adamu (Nasarawa)

22 Mr. Usman Alkali Baba (Yobe)

Kara karanta wannan

Jerin Sunayen 'Yan Takara 10 na Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya

23 Manjo Janar. Babagana Monguno (Mai ritaya) (Borno)

24 Alh. Ahmed Rufai Abubakar (Katsina)

25 Yusuf Magaji Bichi, fwc (Kano)

26 Mai martaba Oba Adeyeye Enitan Ogunwusi Ojaja II (Ooni of Ife) (Osun)

27 HM Omo N'Oba N'Edo Uku Akpolokpolo Ewuare II (Oba of Benin) (Edo)

28 Mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero (Kano)

29 Mai martaba Ahmed Nuhu Bamali (Kaduna)

30 Mai martaba Farfesa James Ortese Ayatse (Benue)

31 Mai martaba Abubakar Shehu Abubakar III (Gombe)

32 Mai martaba Muhammadu ibn Abali Muhammad Idrissa (Yobe)

33 Da. Jacob Gyang Buba (Gbong Gwom)

34 Mai martaba Sidi Bage Muhammad I (JSC Mai ritaya) (Nasarawa)

35 Mai martaba King Dandeson Douglas JAJA

36 Mai martaba Oba Gabriel Adejuwon (Ekiti)

37 Mai martaba (Dr) Aladetoyinbo Ogunlade Aladelusi, Odundun II (Ondo)

38 Mai martaba Oba Babatunde Adewale Ajayi

39 Ntenyin (Dr) Solomon Daniel Etuk, JP (Akwa Ibom)

Kara karanta wannan

Yanzu-Yanzu: Gwamna Wike Ya Hadu Da Buhari A Wurin Wani Muhimmin Taro A Abuja

40 Ogiame Atuwatse III (Delta)

41 Igwe Amb. Lawrence Agubuzu (Igwe of Eziama)

42 Sarki Alfred Diete-Spiff (Bayelsa)

43 Sarki Eze (Dr) E. C. Okeke (Imo)

44 Sarki Eze Joseph Ndubuisi Nwabeke (Abia)

45 Sarki Eze Charles N. Nkpuma (Ebonyi)

46 Col. Hameed Ibrahim Ali (Mai ritaya) (Bauchi)

47 Dr. Solomon Ehigiator Arase (Benue)

48 Sir Dr. Kessington Adebukunola Adebutu

49 Mr. Jim Ovia

50 Chief Oluwole Olanipekun, SAN

51 Tony O. Elumelu

52 Alhaji Abdul Samad Rabiu (CEO BUA Group)

53 Dr. Eruani Azibapu Godbless (‘Dan kasuwa)

54 Manjo Janar. Bashir Salihi Magashi (Mai ritaya)

Lambar CON

1 Rt. Hon. Ahmed Idris Wase HOR Plateau CON

2 H.E Alhaji Mai Mala Buni Gwamna Yobe CON

3 H.E. Oluwarotimi O. Akeredolu, SAN Gwamna Ondo CON

4 H.E. Abubakar Atiku Bagudu Gwamna Kebbi CON

5 H.E. Engr. David Nweze Umahi Gwamna Ebonyi CON

6 H.E. Rt. Hon. Lawrence Ifeanyi Ugwuanyi Gwamna Enugu CON

Kara karanta wannan

2023: Jerin Sunayen Gwamnoni, Jiga-Jigan PDP da Basu Halarta Ba da Waɗanda Suka Halarci Taron Buɗe Kamfen Atiku

7 H.E. Rt. Hon. Simon Bako Lalong Gwamna Plateau CON

8.H.E. Farfesa Ben Ayade Gwamna Cross River CON

9 H.E. Arc. Dickson Darius Ishiaku Gwamna Taraba CON

10 H.E. Malam Nasir Ahmad El-Rufai Gwamna Kaduna CON

11 H.E. Dr Kayode Fayemi Gwamna Ekiti CON

12 H.E. Dr. Ifeanyi Arthur Okowa Gwamna Delta CON

13 H.E. Farfesa Babagana Umara Zulum Gwamna Borno CON

14 Alhaji Lai Mohammed Minsita Kwara CON

15 Mallam Muhammad Musa Bello Minsita Adamawa CON

16 Hajia Zainab Shamsuna Ahmed Minsita Kaduna CON

17 Babatunde Raji Fashola, SAN Minsita Lagos CON

18 Dr. Osagie Ehanire Minsita Edo CON

19 Dr. Ogbonnaya Onu Minsita Abia CON

20 Mallam Adamu Adamu Minsita Bauchi CON

21 Timipre Sylva Minsita Bayelsa CON

22 Abubakar Malami, SAN Minsita Kebbi CON

23 Sanata Yahaya Abubakar Abdullahi Sanata Kebbi CON

24 Sanata Aliyu Sabi Abdullahi Sanata Niger CON

25 Sanata Albert Bassey Akpan Sanata Akwa Ibom CON

Kara karanta wannan

Sauya Sheka: Jam'iyyar APC Ta Yi Babban Kamu Na Wani Jigon Siyasa a Kano, Ya Koma Bayan Tinubu

26 Sanata Mohammed Sabo Nakudu Sanata Jigawa CON

27 Sanata Solomon Olamilekan Adeola Sanata Lagos CON

28 Sanata Abubakar A. Kyari Sanata Borno CON

29 Sanata Mohammed Sani Musa Sanata Niger CON

30 Sanata Michael Opeyemi Bamidele Sanata Ekiti CON

31 Sanata Chukwuka Godfrey Utazi Sanata Enugu CON

32 Sanata Jibrin I. Barau Sanata Kano CON

33 Mallam Mamman Daura Katsina CON

34 Chief Dr. Innocent Ifediaso Chukwuma CEO Innoson Motors Anambra CON

35 Farfesa Ali Pate Tsohon Minista Bauchi CON

36 AVM Ishaya Aboi Shekari Mai ritaya Kaduna CON

37 Farfesa Attahiru Muhammadu Jega Tsohon Shugaban INEC Kebbi CON

38 Chief Chidi Anyaegbu CEO Chisco Motors Anambra CON

39 Farfesa Afonja Olumuyiwa Adebayo Malami Oyo CON

40 Farfesa Ayodele Desalu Malami Ogun CON

41 Farfesa Benedict Okechukwu Oramah Shugaban/CEO Afriexim Bank Anambra CON

42 High Chief Dr. Mike Ozekhome, SAN LauyaEdo CON

43 Janar Paul C. Tarfa (Mai ritaya) Mai ritaya Adamawa CON

Kara karanta wannan

2023: Jerin ‘Yan shekara 20 Zuwa 30 da suka Shiga Takarar Majalisar Tarayya

44 Dr. Allen Onyema Chairman, Air Peace Anambra CON

45 HE Amb. George Obiozor Tsohon Jakada Imo CON

46 Amb. Ademola Rasaq Seriki Jakada Lagos CON

47 HRH Ibrahim Ibn Umar el-Kanemi Shehun Dikwa Borno CON

48 Tein T.S. Jack-Rich Jnr ‘Dan kasuwa/Attajiri Rivers CON

49 HRH Mai Mustapha Umar Mustapha Sarkin Biu Borno CON

50 HRH Alhaji Haruna Kadir Rashid Sarkin Dukku Gombe CON

51 Alhaji Dahiru Barau Mangal ‘Dan kasuwa Katsina CON

52 HRM Dr. Benjamin Ikenchuku Dein na Agbor Delta CON

53 Alh. Dr. Barr. Shehu Chindo Yamusa III Sarkin Keffi Nasarawa CON

54 Alh. Ibrahim Usman Jibril Sarkin Nasarawa Nasarawa CON

55 HRH Dr. Daniel Shaga Samaila Hama Bachama Adamawa CON

56 Chief Anthony Enahoro Mai rasuwa Edo CON

57 Farfesa Is-haq Oloyede Shuaban JAMB Ogun CON

58 Barr. Adebayo Ogunlesi Gatwick Airport Ogun CON

59 Alkali Fati Abubakar Mai ritaya CJ Niger State Niger CON

Kara karanta wannan

Zaben 2023: Jerin Sunayen Jaruman Fina-Finan Najeriya 24 Da Suka Samu Shiga Kwamitin Kamfen Din Tinubu

60 HRM Ogurimerime Ukori I Michael Omeru (JP) Ovie a Agbon Delta CON

61 HRH Alh. Dr. Adamu Baba Yunusa Onan Abaji FCT CON

62 Farfesa Wale Suleiman Likitan Duniya Kwara CON

63 Rev. Samson Olasupo Adeniyi Ayokunle Shugaban CAN a Oyo CON

64 Mr. Herbert Wigwe Banki Rivers CON

65 Igwe Farfesa Laz Edward Nnanyelu Ekwueme, NNOM Sarki a Anambra CON

66 Brig. Janar Mohammed Buba Marwa (Mai ritaya) NDLEA Adamawa CON

67 Engr. (Dr) Chukwuemeka Okwuosa ‘Dan kasuwa CON

Lambar OFR

1 Archbishop Ignatius Ayau Kaigama Fasto Taraba OFR

2 Farfesa Aliyu Usman El-Nafaty Likita Gombe OFR

3 Mohammed Babandede CG Immigration Jigawa OFR

4 Hon. Alkali Ishaq Usman Bello Mai shari’a Kaduna OFR

5 Alhaji Ja’afaru Ahmed NCoS Kebbi OFR

6 Dr. Ernest Azudialu-Obiejesi ‘Dan kasuwa Anambra OFR

7 Alkali Pascal Nnadi Mai ritaya CJ Imo State Imo OFR

8 Mr. Adebayo A. Adelabu CBN Oyo OFR

Kara karanta wannan

Minista Pantami Ya Sallami Isma'il Adewusi, Ya Nada Bulus Shugaban NIPOST

9 Farfesa. Obiora Okonkwo CEO a United Nigeria Airlines Anambra OFR

10 HRM Oba (Dr.) Jacob Olufemi Omolade Olu of Ibarra Ogun OFR

11 Julius Dediare Rone ‘Dan kasuwa Delta OFR

12 HRH Alh. (Dr.) Ibrahim Bello Sarkin Gusau Zamfara OFR

13 Engr. Mansur Ahmed Shugaban MAN Kano OFR

14 Princess Adejoke Orelope Adefulire SSAP a kan SDGs Lagos OFR

15 Farfesa Itsejuwa Esanjumi Sagay, SAN Delta OFR

16 Dr. Ibrahim Tahir Tsohon Minista Bauchi OFR

17 Barr. Kehinde Aina Lauya Oyo OFR

18 Alkali Muktar Muhammad Dodo Mai ritaya Alkali Katsina OFR

19 Farfesa Fabian Ajogwu, SAN Enugu OFR

20 Farfesa Bolaji Owasanoye, SAN Shugaban ICPC Ondo OFR

21 Dr. Ibrahim Datti Ahmad Mai rasuwa Kano OFR

22 Alkali Nasir Ajanah Mai rasuwa Kogi OFR

23 Hon. Alkali John Terhemba Tsoho CJ FHC Benue OFR

24 Hon. Alkali Benedict Bakwaph Kanyip Shugaban NIC Kaduna OFR

25 Hon. Alkali Cosmas Idye Shugaban CCA Benue State Benue OFR

Kara karanta wannan

Tun da Sulhu Ya Gagara, Jigon Jam’iyya Ya Shiga Zawarcin Abokan Fadan Atiku

26 Alkali Idris Abdullahi Haroon Mai ritaya Grand Khadi Kwara State Kwara OFR

27 Hon. Alkali Sulyman Durosinlorun Kawu CJ Kwara State Kwara OFR

8 Alh. Nurudeen Rafin Dadi Ma’aikaci Katsina OFR

29 Manjo Janar. Ibrahim Manu Yusuf Yobe OFR

30 Manjo Janar. J.G.K. Myam Benue OFR

31 Manjo Janar. Samuel A. Adebayo Kogi OFR

32 AVM Charles Akpochai Owho Delta OFR

33 AVM Jackson Andrew Yusuf Bauchi OFR

34 R. Adm S. S. Garba Kano OFR

35 R. Adm. B. J. Gbassa Rivers OFR

36 R. Adm. Abdul Biu Adamu (Mai ritaya) Borno OFR

37 Dr. Boboye Oyeyemi FRSC Kwara OFR

38 Dr. Ahmed Abubakar Audi, mni CG NSCDC Nasarawa OFR

39 Anthony Oluwafemi Olaseni Joshua, OBE ‘Dan wasa Ogun OFR

40 Alhaji Kashim Ibrahim-Imam ‘Dan kasuwa Borno OFR

41 Manjo Janar. Obi Abel Umahi (Mai ritaya) Ebonyi OFR

42 Mele Kolo Kyari GMD NNPC Borno OFR

43 HRH Oba Francis Adefarakanmi Agbede Ondo OFR

Kara karanta wannan

Tsohuwar Jam’iyyar Atiku Ta Juya Masa Baya, Za Tayi Wa Tinubu Aiki a Zaben 2023

44 Hon. Shitu Muhammed Kabir FCT OFR

45 Dr. Christian Odinaka Igwe Abia OFR

46 Anthony Okechukwu Ojukwu, SAN ES - NHRC Imo OFR

47 Chief Nnaemeka Ngige, SAN Anambra OFR

48 HRH Alh. Nasiru Ado Bayero Kano OFR

49 HRH King Amb. Dr. Apollos Rivers OFR

50 Mr. Adeola Rahman Ipaye DCOS VP Lagos OFR

51 Chief Dr. Alexander Chika Okafor CEO a Chikason Group Anambra OFR

52 Amb. Lawal Abdullahi Kazaure SCOOP Jigawa OFR

53 Dr. Bashir Yusuf Jamoh DG NIMASA Katsina OFR

54 Most Rev. Panti Filibus Musa, PhD Fasto Adamawa OFR

55 Dr. Bala Usman Mai rasuwa Katsina OFR

56 Sanata Osita Bonaventure Izunaso Sanata Imo OFR

57 Sanata Dr. Eze Darlington Ajoku Sanata Imo OFR

58 Dr. Abdul Bulama Tsohon Minista Yobe OFR

59 Mike Mamman Osuman, SAN LauyaBenue OFR

60 Sanata Julius Ucha Tsohon Sanata Ebonyi OFR

61 Onueze C. Joe Okocha, SAN Rivers OFR

Kara karanta wannan

Yanzu-Yanzu: Sanata Shekarau Ya Sanar da Matakin Sauya Sheka a Zaman Majalisar Dattawa

62 Chimamanda Ngozi Adichie Marubuciya Enugu OFR

63 Sanata Ita Enang Sanata Akwa Ibom OFR

64 Farfesa Gabriel O.C. Okenwa Kasuwa Abia OFR

Lambar OON

1 Chief Raymond Hemen Ihyembe Mai ritaya Banki Benue OON

2 Alhaji Aminu Bisalla Mai ritaya Perm Sec Niger OON

3 Farfesa Seddi Sebastian Maimako Malamit Plateau OON

4 Amb. Mary Lar Malami Plateau OON

5 Alhaji Auwalu Abdullahi Rano ‘Dan kasuwa Kano OON

6 Dr. Sani Aliyu Likita Kano OON

7 Binta Lami Adamu Bello Mai ritaya Perm Sec Katsina OON

8 Farfesa Ahmed Mohammed Wali Masani Sokoto OON

9 Farfesa Sa’adiya Omar Bello Masaniya Sokoto OON

10 Farfesa Ihechukwu Chiedozie Madubuike Minsita Abia OON

11 Charles Odunukwe ‘Dan kasuwa Anambra OON

12 Chief Sir James Uzochukwu Uduji ‘Dan kasuwa Anambra OON

13 Farfesa Onyebuchi Chukwu Tsohon Minista Ebonyi OON

14 Chief Hon. Godwin O. Ogbaga Tsohon Minista Ebonyi OON

15 Farfesa. Chinedu Nebo Tsohon Minista Enugu OON

Kara karanta wannan

Jerin Sunayen Jiga-Jigan PDP 14 Da Suka Yi Baran-Baran Da Kamfen Atiku, Gwamnoni, Tsaffin Ministoci, Iyayen Jam'iyya

16 Engr. Christopher Chigbo Tsohon PS FCT Enugu OON

17 Farfesa. Hilary O. Edeoga Tsohon VC Enugu OON

18 Mr. Anumudu Theodore Akujobi, mni Mai ritaya PS Imo OON

19 Farfesa Sylvia G. Akpan (nee Essien) Likita Akwa Ibom OON

20 Farfesa Akaneren Idem Essien Malami Akwa Ibom OON

Okonjo Iweala, Burna Boy, Amina Mohammed
Okonjo Iweala, Burna Boy, Amina Mohammed sun samu lambar yabo Hoto: www.legit.ng
Asali: UGC

21 Chief Nengi J. James ‘Dan kasuwa Bayelsa OON

22 Dame Julie E. Donli Ma’aikaci Bayelsa OON

23 Mr. Anthony Mkpe Ayine Mai ritaya Audita Janar na kasa Cross River OON

24 Chief Gabriel Ogbechie MD/CEO Rain Oil Delta OON

25 Farfesa Emmanuel Nwaeze Tsohon VC Uniben Delta OON

26 Dr. Emi Membere-Otaji Likita Rivers OON

27 Comfort Chukumuebobo Ekaro (Nee Ebenezer) Mai ritaya Federal PS Rivers OON

28 Chief Ferdinand Ngogo Alabraba ‘Dan kasuwa Rivers OON

29 Samuel Bolarinde ‘Dan kasuwa Ekiti OON

30 Chief Remi Makanjuola ‘Dan kasuwa Lagos OON

31 Dr. Muiz Banire, SAN Lagos OON

Kara karanta wannan

Ikon Allah: An Gano Miliyoyin Kuɗin da Aka Sace Daga Motar Banki a Hannun Tsohon DSS da Wasu Mutum 9

32 Chief Rotimi Ibidapo ‘Dan kasuwa Ondo OON

33 Chief Akinboro Aruwajoye ‘Dan kasuwa Ondo OON

34 Otunba Oluseyi Oduntan ‘Dan kasuwa Ogun OON

35 Amb. Oladapo Olusola Fafowora Tsohon Jakada Osun OON

36 Adeoye Adetuyibi MD Discovery Oil Osun OON

37 Iyinoluwa Aboyeji CEO Flutterwave Oyo OON

38 Hajiya Saratu Iya Aliyu Tsohon Shugaban NACCIMA Niger OON

39 Sheikh Muhammad Tajudeen Adigun Chief Imam, Fuad Lababidi Mosque, Zone 3, Abuja. Kwara OON

40 Farfesa Oluwatoyin Ashiru Malami Ogun OON

41 Amb. Anthonia A. Ekpa, PhD Mai ritaya Perm Sec Cross River OON

42 Dr. Mrs. Habiba Muda Lawal Fed Perm Sec Bauchi OON

43 Arc. Sunday Sylva Togo Echono Mai ritaya Perm Sec Benue OON

44 Mr. Musa Mikfuktur Istifanus Mai ritaya Perm Sec Taraba OON

45 Hon. Muktar Betara Aliyu MHR Borno OON

46 Rt. Hon. Alhassan Ado Doguwa MHR Kano OON

47 Hon. Barr. Nkeiruka C. Onyejeocha MHR Abia OON

Kara karanta wannan

An Damke Chukwudi Da Shuaibu Da Bindigogi 18 Da Harsasai 1,300 Zasu Kai Abuja

48 Rt. Hon. Ndudi Elumelu MHR Delta OON

49 Hon. Sha’aban Ibrahim Sharada MHR Kano OON

50 Dr. Christopher C. Edordu ‘Dan kasuwa Edo OON

51 Sheikh Dr. Sulaiman Faruq Onikijipa Al-miskinubilahi Shehin Malami Ilorin Kwara OON

52 Chief Dr. Leemon Agbonjagwe Ikpea Babban ‘dan kasuwa Delta OON

53 Rt. Hon. Benson Friday Konbowei Ma’aikacin Gwamnati Bayelsa OON

54 Mr. Yakubu Chinook Maikyau, SAN Lauya Kebbi OON

55 Abbas Dabo Sambo Mai ritaya Ma’aikacin Gwamnati Kaduna OON

56 Amb. James Gotuwan Dimka ‘Dan jarida Plateau OON

57 Alhaji Tijjani Musa Tumsa Ma’aikacin Gwamnati Yobe OON

58 Amb. Janet Omoleegho Olisa MFA Edo OON

59 Amb. Ahmed Umar Tsohon Jakada Kano OON

60 Mosunmola “Mo” Abudu Entrepreneur Lagos OON

61 Farfesa Maxwell Gidado Malami Adamawa OON

62 Farfesa Suleiman Elias Bogoro ES TETFund Bauchi OON

63 Farfesa Vershima Uza Tsohon VC Benue OON

64 Alh. Abbas Umar Masanawa DG/CEO NSPMC Katsina OON

Kara karanta wannan

Jerin Gwamnoni, Ministoci, Shugabannin hukuma Kimanin 20 Da Suka Yiwa Buhari Rakiya Amurka

65 His Grace Most Rev. Farfesa Daddy Hezekiah Proprietor Imo OON

66 Farfesa Innocent Acharya O. Ujah, mni Shugaban NMA Benue OON

67 Farfesa Francis Adedayo Faduyile NMA Ondo OON

68 Mrs. Comfort Olujumoke Eyitayo, mni FCA Shugaban ICAN Ogun OON

69 Dr. Chikwe Andreas Ihekweazu Likita Imo OON

70 HRH Igwe Jude Chijioke Obidegwu Traditional Ruler Imo OON

71 Mr. Biodun Shobanjo ‘Dan kasuwa Ogun OON

72 Farfesa Francis Afolabi FajSarkiokun Malami Ondo OON

73 Farfesa Doknan Decent Danjuma Sheni Malami Plateau OON

74 HRH Igwe Farfesa Onuora Nwuneli Malami Anambra OON

75 Dr. Chinedu Eze Enugu OON

76 Sir Daniel Nwanneka Chukwudozie Shugaban Dozzy Group Anambra OON

77 Anthony Ngude Zaki Sani ‘Dan kasuwa Nasarawa OON

78 Hon. Hafiz Muhammad Kawu Ibrahim Member HOR Kano OON

79 Farfesa Aminu Diyo Sheidu Malami Kogi OON

80 Musa Shafi’i Mai ritaya Ma’aikacin Gwamnati Niger OON

81 R.Adm Dr. Tamunoibikari Genius Samuel Epelle (Mai ritaya) Mai ritaya Military Officer Rivers OON

82 Olorogun Kenneth Gbagi Tsohon Minista Delta OON

83 Yakubu Ibn Muhammed DG NTA Taraba OON

84 Amb. Musa Ilu Mohammed Mai ritaya Jakada Nasarawa OON

85 Dr. Richard Nyong Babban ‘dan kasuwa Akwa Ibom OON

86 Alhaji Abdulmuminu Yakubu Maishanu Chairman AYM Shafa Bauchi OON

87 Dr. Adaora Umeoji MD Zenith Bank Anambra OON

88 Alhaji Sarki Abba State House Adamawa OON

89 Femi Adesina Hadimin Shugaban kasa Lagos OON

90 Dr. Chinedu Nwankwo ‘Dan kasuwa Enugu OON

91 Ezra Olubi Shugaban Paystack Oyo OON

92 Shola Akinlade Shugaban Paystack Ekiti OON

93 Kofo Akinkugbe Wanda ya kafa Secure ID Nig Ltd Ogun OON

94 Ichie Nnaeto Orazulike NACCIMA Anambra OON

95 Dr. Ameyo Stella Adadevoh Mai rasuwa Lagos OON

96 Alh. Kabiru SHUAIBU Kogi OON

97 Alh. Saleh AHMADU ‘Dan kasuwa/Attajiri Kogi OON

98 Dr. Abdu ABUBAKAR Katsina OON

99 Dr. S. Sanusi Rafindadi Likita Katsina OON

100 Babatunde Lawal Mai rasuwa Lagos OON

101 Sabi’u Yusuf Hadimin shugaban kasa Katsina OON

Lambar MFR

1 Mathew Benabafa Seiyefa, mni Mai ritaya Ma’aikacin Gwamnati Bayelsa MFR

2 Ibrahim Likita Mashi, fwc Mai ritaya Ma’aikacin Gwamnati Katsina MFR

3 HRH Alhaji Sule Bawa Sarkin Gudi Nasarawa MFR

4 Col. Andrawus Pillasar Sawa (Mai ritaya) Mai ritaya Adamawa MFR

5 Brig. Janar Dzarma Kennedy Zirkushu Mai rasuwa Adamawa MFR

6 Benjamin Okoko Babban ‘dan kasuwaAkwa Ibom MFR

7 Dr. Hannatu Fika Adamu Mai ritaya Civil Servant Borno MFR

8 Dr. Hamidu Mohammed Likita Taraba MFR

9 Saleh Abubakar Tsohon HOS Yobe State Yobe MFR

10 Farfesa Sani Abubakar Lugga Masani Katsina MFR

11 Tijjani Yahaya Kaura Tsohon SSG Zamfara State Zamfara MFR

12 Col. Bala Mande (Mai ritaya) Mai ritaya Zamfara MFR

13 Mrs. Comfort Nwobu Mai ritaya Malami Anambra MFR

14 Lady Eno Bassey Mai ritaya Malami Akwa Ibom MFR

15 Evang. Blessing Bassey Duke Attajiri Cross River MFR

16 Farfesa Adebayo M. A. Ninalowo Masani Lagos MFR

17 Dr. Gloria Laraba Shoda Tsohon Shugaban NCWS Ogun MFR

18 Cardinal Dr. James O. Odunmbaku Ma’aikacin Gwamnati Osun MFR

19 Ogunesan Hannah Oluwumi Tsohon HOS Oyo MFR

20 Mr. Ajibola Akindele Babban ‘dan kasuwa Ondo MFR

21 DIG Sanusi N. Lemu, mni DFA Niger MFR

22 DIG Joseph O. Egbunike Mai rasuwa Anambra MFR

23 Ag. CGIS Isah Jere Idris Ag CGIS Kaduna MFR

24 Isiaka Abdulmumini Haliru NCS Zamfara MFR

25 Anthonia Ifeoma Opara NCS Imo MFR

26 Talatu Mairo Isa DCG NCS Niger MFR

27 Elton Irene Edorhe DCG NCS Delta MFR

28 Bashir Adewale Adeniyi ACG NCS Oyo MFR

29 Haliru Nababa, mni CG NCoS Sokoto MFR

30 Ahmad Muhammadu Tukur DCG NCoS Niger MFR

31 Amb. Demenongo Apollonius AGEV DDG NIA Benue MFR

32 Amb. Kim Solomon AMIEYEOFORI DDG NIA Rivers MFR

33 Dr. Temitayo Kehinde AJAYI Albert Horsfall medical Centre Ekiti MFR

34 Dr. Fatima MUSTAPHA Albert Horsfall medical Centre Niger MFR

35 Bala Umar Mohammed, PhD ICPC Kano MFR

36 Ayeni Victoria Toyin ICPC Kogi MFR

37 Lawal Olawunmi Akeem, fsi ICPC Lagos MFR

38 Amb. Prince (Col) Roland Olawumi Omowa Tsohon Jakada Ondo MFR

39 Dr. Mrs Ladi Mairo Sambo Mai ritaya Malami Niger MFR

40 Barr. Akwa Effiong Okon LauyaAkwa Ibom MFR

41 Alhaji Adamu Ibrahim Gumba Kuyambanan Bauchi Bauchi MFR

42 Noragbon Osawaru Enogiomwan (Mrs.) Mai ritaya. Malama Edo MFR

43 Engr. Ali A. Rabiu, fnse Shugaban COREN Nasarawa MFR

44 Comrade Christopher Ikechukwu Isiguzo Shugaban NUJ Imo MFR

45 Farfesa Ahmed Modibbo Mohammed Adamawa MFR

46 Chief Dr. Ngozi Okafor Anambra MFR

47 High Chief Emeka Chukwuma Agbanari Anambra MFR

48 Dr. Jonathan Yisa Jiya, mni Niger MFR

49 Mr. Linus Okorie Imo MFR

50 Mallam Bashir Abubakar Mai ritaya ACG MFR

51 Dr. Verr Bernard Beeior Amasetimin MFR

52 Barr. Zannah Mustapha Borno MFR

53 Damini Ebunoluwa Ogulu (Burna Boy) MFR

54 HRH Martin Kure Abeshi Nasarawa MFR

55 Dr. Celestine Iweha Dureke Imo MFR

56 Alh. Dr. Al-Mujatab Abubakar Zamfara MFR

57 Lawal Garba QS Katsina MFR

58 Marigayiya Hajia Gambo Sawaba Kaduna MFR

59 Farfesa Ferdinand A. Ofodile Anambra MFR

60 Alh. Ibrahim Muhammad Bello Gombe MFR

61 Brig. Janar M. Idris Abdulkadir Niger MFR

62 Brig. Janar Abdulrahman Kuliya Kano MFR

63 Marigayi Brig. Janar Olatunji Lukman Olayinka Lagos MFR

64 Dr. Bayo Aluko-Olokun Osun MFR

65 Mr. Gershom E. Henshaw Cross River MFR

66 Elder Simon Shango Benue MFR

67 Sir Dr. Billy O. Okoye Delta MFR

68 Dr. Kola Adesina CEO a Sahara Power Group Ogun MFR

69 Dr. Ferdinand Giadom Rivers MFR

70 HRM Eze Sir Uzo Nwosu Abia MFR

71 Alhaji Musa Audu Benue MFR

72 Dr. Olamide Brown-Orekunrin CEO a Flying Doctors Lagos MFR

73 Dr. Ismaila Nuhu Marksha Adamawa MFR

74 Hon. Barr. Ernest Nnamdi Ezike Enugu MFR

75 Dr. Shehu Malami Sokoto MFR

Lambar MON

1 HRM Eze Isaac Ikonne Enyi I of Aba Abia MON

2 Chief Silva Ejeh Ameh Mai ritaya Benue MON

3 Alh. Kamoru Ibitoye Yusuf Kwara MON

4 Mallam Ibrahim Okposi Nasarawa MON

5 Alhaji Shehu Othman Nasarawa MON

6 Alhaji Mahmud Bulama Adamawa MON

7 Habiba A. Abdullahi Kano MON

8 Victor Nkemjika Nwokeji Anambra MON

9 Chief Bayo Awosemusi Ekiti MON

10 Imam Abdullahi Abubakar Plateau MON

11 Kenneth F. Yellowe Rivers MON

12 Dr. Uzoma Elizabeth Emenike Enugu MON

13 Marigayi CSP Ibrahim O. Mohammed Adamawa MON

14 Marigayi CSP Benedict Okoh Ajide Kwara MON

15 Barr. Abdulsalam Idowu Kamaldeen Lagos MON

16 Alhaji Garba Sambo Zamfara MON

17 Dr. Dauda Lawal Zamfara MON

18 Chief Benson Sunday Agadaga Bayelsa MON

19 Ejezie Emeka Rollas AGN Anambra MON

20 Malam Halilu Ibrahim Dantiye, mni Kano MON

21 Mohammed Inuwa Aminu Kaduna MON

22 Innocent Ujah Idibia (2Face) MON

23 Teniola Apata (Teni) Ondo MON

24 Pharm. Ahenjir Patrick Nyitse Benue MON

25 Nasir Yammama Entrepreneur Katsina MON

26 Abubakar Sadiq Mohammed Falalu Kebbi MON

27 Funke Opeke Lagos MON

28 Habeeb Olalekan Okunola Lagos MON

29 Folashade Noimat Okoya Eleganza Lagos MON

30 Mr. Ajibola Adebutu Ogun MON

31 Dr. Ver-Or Ngutor Benue MON

32 Mallam Mukhtar Gulma Kebbi MON

33 Marigayi Major L.A Hayat Kaduna MON

34 Marigayi Major Nura Hamza Zamfara MON

35 Adeyemi Yakubu Kolawole Osun MON

36 Victor Etuokwu Delta MON

37 Alh. Ibrahim Abubakar Dzukogi Niger MON

38 Farfesa. Toyin Omoyeni Falola Ogun MON

39 Marigayi Farfesa Folarin Olawale Shyllon Lagos MON

40 Commodore Muhammad Lawal Barau, PhD Kaduna MON

41 Mr. Dike James Chigbue Delta MON

42 Rasheedat Adunni Okoduwa, mni Mai ritaya Lagos MON

43 HRH Igwe Dr. Oranu Chris Chidume Anambra MON

44 Dr. Christopher Obute Benue MON

45 Engr. Usman Alkali, FNSE Zamfara MON

46 Tolu Odebiyi Ogun MON

47 Princess Onyinye Omachukwu Uwaechia Anambra MON

48 Elder Raymond Aliga Abia MON

49 Mouktar Mohammed Lugga Mai ritaya Zamfara MON

50 Farfesa Bonn Obikwe Godwin Nwanolue Anambra MON

51 Marigayi Rashidi Yekini Kwara MON

52 Abubakar Maikano Kaduna MON

Masu nakasa

53 Dr. Samuel Ankeli SSAP Benue MON

54 Barr. Danlamı Umaru BASHARU Taraba MON

55 Hajia Rabi Y. Gezawa Kebbi MON

56 Chief Samuel Okubanjo Oyo MON

Lambar FRM I

1 Sgt Adesina Isaiah Mai rasuwa Kaduna FRM I

2 Sgt Umar Saidu Mai rasuwa Bauchi FRM I

3 Mrs. Joy Itaha CCS, OSGF Kogi FRM I

4 Mrs. Jummai Kizito Gukas CCS, OSGF Plateau FRM I

Lambar FRM II

Mallam Musa Usman Mai gadi Jigawa FRM II

2 Ms. Josephine Agu Mai sharan filin jirgin MMIA, Lagos Imo FRM II

3 Ogbanago Muhammed Ibrahim Mai gadin banki Kogi FRM II

4 Marigayi ACM Mathew Oyedepo Osun FRM I

‘Yan kasar waje

1. Mr Pierre Vandebeek OFR

2. Marigayi George Stavros Coumantaros OFR

3. Mr Deepak Singhal OFR

4. Dr. Attia A. Nasreddin OFR

5 Chief Nabil A. Saleh (JP) OFR

6 Mr Faysal M. El-Khalil OFR

7 Mr. Ronald Chagoury OFR

Abba Kyari ya samu lambar girma

Kun ji labari Gwamnatin tarayyar Najeriya za ta raba lambobin yabo mafi girma ga Sarakuna, Dr. Okonjo-Iweala, da Mawaka irinsu su Burna Boy

Amina J. Mohammed da na kusa da Shugaban kasa; Marigayi Abba Kyari, Sarki Abba, Tunde Yusuf suna cikin wadanda za a karrama a 2022.

Asali: Legit.ng

Online view pixel