Muhammadu Buhari
Shugaba Bola Tinubu ya yabawa Buhari kan gyaran matatar man Fatakwal. Tinubu ya buƙaci NNPCL ya gyara matatun man Najeriya a Kaduna da jihar Delta
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da abokansa da suka yi rayuwar yarinta a firamare da sakandare a Daura. Buhari ya saba ganawa da su.
Edwin Clark ya zargi shugaba Muhammadu Buhari da tsige alkalin alkalai domin samun damar yin maguɗin zaɓe a shekarar 2019. Clark ya ce abin kunya ne hakan.
Kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF) ta yi magan kan masu zargin cewa tana sukar gwamnatin Bola Tinubu saboda dan Kudu ne inda ta ce har Muhammadu Buhari ta soka.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi alhinin mutuwar amininsa kuma tsohon shugaban hukumar NIA, Ambasada Zakari Ibrahim a makon da ya gabata.
Bola Ahmed Tinubu ya zamo na farko da ke da masu magana da yawunsa guda uku tun lokacin Shagari. Jerin masu magana da yawun shugabannin Najeriya.
Wani tsohon soja, Kanal Babatunde Bello Fadile ya fadi yadda wasikarsa kan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya so a kore shi daga rundunar kasar nan.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fadi abin da yake so gwamnan Ondo da ya lashe zabe ya yi. Buhari ya bukaci a magance tashin farashi da rashin akin yi.
Tsohon ministan wasanni a gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari, Solomon Dalung ya caccaki garambawul din da Bola Tinubu ya yi wa majalisar ministocinsa.
Muhammadu Buhari
Samu kari