Sanarwar masarauta ta bayyana cewa Mai Martaba Sarkin Zurmi da ke jihar Zamfara, Bello Suleiman, ya riga mu gidan gaskiya bayan shekara biyar a kan mulki.
Sanarwar masarauta ta bayyana cewa Mai Martaba Sarkin Zurmi da ke jihar Zamfara, Bello Suleiman, ya riga mu gidan gaskiya bayan shekara biyar a kan mulki.
Dan wasan barkwanci AY Makun ya ce ya daina zuwa coci saboda rade-radin da ake yi kansa, yana mai tambayar ko coci ta daina zama mafakar masu neman gafara.
Wani mutumi ya kirkiri motar da take komawa kwale-kwale da zarar ta shiga ruwa.Bidiyo ya nuna motar tana zama iya kwale-kwale da zarar an tsunbula ta a ruwa.
Wata mata tayi wa Mai gidanta wanka da ruwan ‘Acid’ a garin Benin, jihar Edo. Da rana tsaka sai aka ji wannan mutum ya kwala ihu, matarsa ta zuba masa asid
Shahararren malamin addinin islama, kuma mai jan sallah a masallacin Harami, Sheikh Abdulrahman Sudais ya yi kaurin suna a duniya. Ga abubuwan da ya kamata ku s
Wata matashiya da ta rasa hannuwanta da take sakandare tana rayuwarta lafiya kalau Da aka yi hira da ita, Lucy tace yanzu ma ta fi kokari da hannunta guda.
Wani dan Najeriya ya hargitsa zaman lafiyar kantin sayayya a kasar Burtaniya yayin da dan sanda ya ke tambayarsa abinda yake bukata daga kantin bayan yiwa muta
Malala ta saki layi daga adawa ga zaman aure, tace yanzu ta gane dawar garin. Malala ta bayyana cewa ba ta adawa da aure, sai dai tana sukar zaluncin da ake yi.
A wannan rahoto, mun shiga babin Attajiran Afrika ne, inda muka tattaro maku jerin fitattun masu kudin kasashen nahiyar bayan babban 'dan kasuwa Aliko Dangote.
Mun kawo sunayen Attajiran farko da aka yi a kasar nan. Dama irinsu zuri’ar Alhassan Dantata da Odumegwu-Ojukwu sun yi kudin tun kafin Najeriya ta samu ‘yanci.
Tsohon mataimakin gwamna a Najeriya ya ba da mamaki yayin da aka ganshi yana aikin jera doya a rumbunta. Rahoto ya ce, mutumin matarsa ce ta ke taya shi aikin.
Mutane
Samu kari