Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da jam'iyyar Zenith Party ta kai hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da jam'iyyar Zenith Party ta kai hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Dr Chinonso Egemba, wanda aka fi sani da Aproko Doctor a manhajar sada zumunta ta Tuwita ya bayyana cewa mutumin na kaiwa shekaru 21 azzakarinsa ya daina girma.
An ga bidiyon wasu daliban jami’ar Afe Babalola suna dukawa a kasa. ‘Yan makarantar sun baje suna bada hakuri saboda ba su shiga aji ba, jama'a suna ta surutu.
Wata gimbiya a kasar Japan ta hakura makudan kudaden da za ta samu a matsayin gado, ta auri wani talaka tukuf. A yau dai an daura aure, an kuma yi shagali daida
A tarihin wasu jami'o'i a Najeriya, an samu wasu dalibai da suka ciri tuta suka kafa tarihin da aka jima ba a samu ba. Legit ta tattaro muku jerin wasu 'yan mat
Ra’ayin Dr. Ibrahim Adam Disina ya canza a game da maulidi a shekarun baya. Kungiyar Izala tana cikin masu adawa da yin taron mauludin Annabi SAW a Najeriya.
Society for Arewa Development ta yi zama domin murnar samun ‘yancin kai. A karshen zaman, an fitar da shawarwarin da take so ayi aiki da su domin kai ga ci.
Akalla manoma uku ne suka rasa rayukansu da safiyar ranar Juma’a yayin da mutum daya ya ji rauni a kauyen Nkiendonwro da ke gundumar Miango ta yankin Bassa.
Jiya aka dauke ‘Ya ‘ya, Dogari, Direba da wata Hadimar Owalobo na kasar Obbo Ayegunle. Jami’an ‘Yan Sandan jihar Kwara sun tabbatar da aukuwar wannan lamari.
Mutane
Samu kari