Wani fasto yace ga garin ku nan bayan ya shafe kwana arba'in yana azumi. Faston yayi ƙoƙarin kwaikwayon azumin da aka ce Yesu Almasihu yayi ne a cikin bible
Wani fasto yace ga garin ku nan bayan ya shafe kwana arba'in yana azumi. Faston yayi ƙoƙarin kwaikwayon azumin da aka ce Yesu Almasihu yayi ne a cikin bible
Saumu Hamisi, wata mawakiya mai suna Ummy Doll, ta ce mutane sun yi ta maganganu da yawa a lokacin da suka ji tana ajiye kwarin domin ta ci soye mai dadi..
Wata mata ta maka maigidanta a gaban kotu, ta nemi.alƙali ya datse igiyar aurensu saboda mijinta baya iya sauke hakkinta dake kansa, kuma yana zalintarta .
Wani magidanci ya ce ba za a yi rashin adalci a gidansa ba, domin kuwa ya gina gidaje guda biyu masu kama daya domin aje matansa biyu a cikinsu nan gaba kadan.
Wasu iyalai da suka dandana zafin talauci sun tsira bayan da wasu masu hannu da shuni suka tallafa musu a rayuwa, yanzu an gina musu gida kyauta a garinsu.
Abdulsamad Rabiu ya samu karin N420bn a dukiyarsa a mako guda. Tseren da ake yi tsakanin Attajiran Najeriya ya na kara ban kayi a farkon shekarar nan ta 2022.
Bincike ya nuna yadda dukiyar masu kudi ta nunku a lokacin COVID-19. Su kuma talakawa sun kara shiga cikin tasko a yanzu inda mutane miliyan 7 suka tsiyace.
Yayin da gayu ke daukar hotunan selfie suna daurawa a soshiyal midiya, wani matashi ya gano hanyar mayar da hotunansa na selfie zuwa miliyoyin kudade cikin loka
Alhaji Sulaiman Uba Gaya ya yi rubutun ta’aziyyar Bashir Othman Tofa. Bashir Othman Tofa ya taimakawa Sulaiman Gaya da kyautar N10000 da zai yi aure a 1991.
Maiwada ‘Danmallam ya ce wani ya haifi yaro ya sa masa Muhammadu Buhari.Wannan mutum ya zabi wannan suna ne saboda irin kaunar da ke tsakaninsa da shugaban kasa
Mutane
Samu kari