Kamfanin hada hadar kudi ta yanar gizo, Opay, ya bayyana cewa rahoton da ake yadawa a midiya cewa zai daina aiki a watan Satumba, 2026 ba gaskiya ba ne.
Kamfanin hada hadar kudi ta yanar gizo, Opay, ya bayyana cewa rahoton da ake yadawa a midiya cewa zai daina aiki a watan Satumba, 2026 ba gaskiya ba ne.
Dan wasan barkwanci AY Makun ya ce ya daina zuwa coci saboda rade-radin da ake yi kansa, yana mai tambayar ko coci ta daina zama mafakar masu neman gafara.
Wani magidanci mai suna Keke, ya fusata da jin labarin cin amnanarsa da wani.makocinsa ke yi, hakan yasa ya ɗauki wuƙa ya daba masa a kirrji, ya mutu a Asibiti.
Miss Kaosarah Abisola Oyesiji wanda ta zama gwarzon ‘daliba a sashen akanta a Jami’ar Al-Hikmah, Ilorin, ta bayyana lakanin nasarar da ta samu a karatun na ta.
Yayin da ake bata kudade wajen sayen gas da kalanzir domin girki, wani dattijo ya sami hanya mafi sauki domin samar da wutar girki ta hanyar amfani da ruwa.
Ana bikin kirismeti, Washington Ndegwa ya jefar da wayar shi wajen aiki. Wani mutumin kwarai ya tsinci waya a kan titi, bai da abinci amma ya maidawa mai ita
'Yan sanda a jihar Yobe ta kama wani wanda ya gawurta wurin satar wayoyin mutane. Dungus Abdulkarim yace Dakarun Crack Squad Unit sun cafke Usman Ali a Yobe.
Wasu iyaye sun saka dansu a gaba saboda kin kawo budurwarsa gida taga iyayensa. Sun ga ya fara zama tuzuru, don haka watakila za ayi masa auren dole a gida.
Wani ango ya fuskanci wani cin amanar da bai taba tsammani ba yayin da matarsa ta koma ganawa da wani kato bayan aurensu. An gama amarya da kwarto bayan aure.
Malamin hadisi, Sheikh Ahmad Ibrahim Bamba ya rasu a ranar Juma'ar da ta wuce. Irinsu Dr. Sani Rijiyar Lemu, Aminu Daurawa, Mansur Sokoto, sun ce bango ya fadi.
An kama wani Abubakar Mohammed Buba da zargin kashe mahaifinsa. Buba ya amsa laifin da ake zargin sa da aikatawa na kisan tsohon na sa a wani kauye a Neja.
Mutane
Samu kari