Latest
Zargin cewa gwamnonin Arewa sun yi watsi da Turanci a makarantu ba gaskiya ba ne. Bincike ya nuna babu wata doka ko matsaya ta hadin gwiwa a kan hakan.
Ana fama da koyon sabon taken Najeriya, Gwamna Hyacinth Alia na Jihar Benue ya kaddamar da taken jiharsa da sabbin alamomi don karfafa al'adu, asali.
Gwamnan Francis Nwifuru na jihar Ebonyi ya dawo da kwamishinoni guda uku da aka dakatar, ciki har da na Kananan Hukumomi, Lafiya, da Albarkatun Ruwa.
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro, sun yi raga-raga da 'yan ta'adda a jihar Zamfara. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda masu tarin yawa a farmakin
Prince Ismaila ya yi karar Gwamna Makinde da wasu mutane 19 kan nadin Alaafin na Oyo, yana zargin cire shi daga masu neman kujerar ba tare da bin ka'ida ba.
CAP ta fitar da cikakken jadawalin gasar cin Kofin Nahiyar Afrika ta 2025, gasar kwallon kafa ta maza da za a yi a Morocco daga Disamba 2025 zuwa Janairu 2026.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) ta samu nasarar cafke wasu dillalan hodar iblis. Wadanda akw zargin sun fitar da hodar daga cikinsu.
An yi ta ce-ce-ku-ce bayan gwamnatin jihar Ebonyi ta bukaci shugabannin kananan hukumomi 13 su dauki nauyin akalla Mahajjaci daya don aikin Hajjin 2025.
SERAP ta maka Tinubu a kotu kan kwangilolin bogi da suka lakume Naira biliyan 167, inda ta bukaci a gurfanar da 'yan kwangilar don dawo da dukiyar gwamnati.
Masu zafi
Samu kari